Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@official_maryam_gidado: Reply to @sman_muhammas
official Maryam Gidado
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 06 August 2021 11:14:48 GMT
20206
834
215
13
Music
Download
No Watermark .mp4 (
2.97MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
2.97MB
)
Watermark .mp4 (
6.13MB
)
Music .mp3
Comments
Never Give Up :
Dan Allah ki goge vedio nan BAHAKA nake nufi ba wllhy Sai naji ba dadi wllhy
2021-08-06 11:21:47
15
Abuhafsat :
wallahi bai kyauta ba har na ji tausai Allah Baku hankuri maryam
2021-08-06 16:20:50
4
mmnfadila :
allhsarki lefin typing ne kinga abinda yake nufi ko dai wayo akai akashiga daga ciki har ansamu k'aruwa ta junabiyu yananufin kokinyi aure bagyyata 😏
2021-08-06 15:34:56
8
ummisafiyya0 :
wallhi akwai aiki mutane dayawa zasu shiga wuta akan kazafi maryam gidado bata shashanci
2021-08-06 20:14:03
4
sauzana Alhassan :
ba karuwa yake nufi ba karuwa ta haihuwa
2021-08-06 14:09:49
17
abubakarmuhammad1923 :
Amma dai yadda na fahimta kenan
2021-08-06 17:36:11
6
SANI.Maza’agari :
Ku daina saurin yanke hukunci… Akwai hisabi yaumal Hisab😌Allah ya baki hakuri
2021-08-06 13:40:45
6
Mrs fatima BILAL :
ba karuwa ba qaruwa yake nufi
2021-08-06 17:28:14
4
ISMAIL 477 AS ONE :
kefa me hakurice kitunada filmdinki na janqwarzo
2021-08-06 12:57:56
4
saidaminu69 :
maryam maryam maryam pls dan allah kidena kula bad coment irin wannan mahassada ne kawai burinsu kikulasu dan haka sukeso suyi miki bace pls kimanta
2021-08-06 17:04:38
4
Elykub Ibrahim :
@Sai an kula kashi yake wari . Ai bai kamala ki ansa musu ba 🥰🥰🥰🥰
2021-08-06 17:03:43
4
Never Give Up :
Pls and pls kiyi hakuri fuskantar hausarce bakiyi ba
2021-08-06 11:20:49
4
Safety Fauxah 👩✈️ :
eyyah Sorry kinsan hausar akwai ma'ana biyu bahaka yake nufiba
2021-08-06 16:32:32
4
zahradanturaki :
yana nufin kodai kinyi aure har ansamu karuwne ta haihuwafa
2021-08-06 19:15:25
4
abubakarmuhammad1923 :
Amma kamar baki fahimceshiba a yadda na fahimta
2021-08-06 17:34:33
3
salisumuhammad856 :
walahi kinburgeni
2021-08-06 17:46:34
3
ibrahim MD :
gaskiya baiwar Allah kiduba rubutun sosai koni naga abida yace
2021-08-06 17:27:40
3
raju_karkasara :
kiyi hakuri Dan Allah naji badadi da aka kiraki dakaruwa amma ki karanta karuwa ta haihuwa yake nufi ba karuwa ba
2021-08-06 17:18:37
3
Never Give Up :
Karuwa ba nake nufi Dan Allah karki fassara ahaka
2021-08-06 11:19:20
3
ousenniaboubacart :
wslm🥰🥰🥰
2021-08-06 16:24:35
3
khalatt Al ameen :
dan Allah kiyihaquri
2021-08-06 14:49:07
3
jibrilabdullahi69 :
bahaka yake nufiba Yana nufin KO kinyi aure ne harkin samu qaruwa na a saniba
2021-08-06 15:44:09
3
KHADIJA :
Nagode sosai
2021-08-06 13:30:18
3
masoya :
gaskiya maryam Allah ya kara miki hakurin ki wannan in wata matar ce sai ta tanka masa amma da kika barshi da Allah yy dai
2021-08-06 13:12:59
3
coolbeauty 🤩🥰 :
karuwa sai kafada sau biyu yawoo dakace tayi meyake nufi kudai nashiga abunda baruwanku
2021-08-06 12:56:51
3
Never Give Up :
Kinyi hakuri baki fuskanceni na ina nufin wayo kikayi kika shiga daga ciki bamu sani ba
2021-08-06 11:20:04
3
ASSADEEQ :
Kiyi hakuri
2021-08-06 19:52:26
2
musttyjj2 :
gaskiya ki duba sosai wanan mutumin yasan darajar mutane wallahi bazai fada Miki haka ba, yamiki fatan alheri saboda yaganki da jaririya,
2021-08-06 20:41:31
2
Ummeetah🦋 :
annty Maryam inamiki fatan allheri kimin video Dan allah
2021-08-06 20:17:36
2
Auwal maharazu A B :
karkidamu tsaka nin mu da mata saigodiya
2021-08-06 20:38:08
2
amshatmuktar :
aa bakaruwa yake nufiba qaruwa yake nufi
2021-08-06 19:03:44
2
Mubarak sani :
kiyi haquri kibarshi da Allah
2021-08-06 20:45:02
2
IT'S 31 :
baki gane hausar sa bane
2021-08-06 20:53:59
2
Nasir Mohammed :
Kai amma kinburgeni wlh da kika turamasa aniyarsa
2021-08-06 21:10:54
2
zeebamanga :
dan Allah kidaina musu reply
2021-08-06 21:31:41
2
abdulrahman :
kin birgeni
2021-08-06 21:42:21
2
user8176147079531 :
Qaruwa yake nufi 💔
2021-08-06 16:48:28
2
Never Give Up :
Naganki da baby ne nace ko ansamu karuwa ne
2021-08-06 11:22:11
2
nana
[email protected]
:
karuwa fa yana nufin kinsa mu baby
2021-08-06 11:51:09
2
Auwal Isa Abdullahi :
kowa yanada kanwa ko kuma ys
2021-08-06 15:49:10
2
phoneseller :
Allah sarki kema kiyi hakuri damaganan ta akamiki pls😏😏
2021-08-06 15:15:51
2
muttaqha lawal :
kiyi hkr
2021-08-06 14:40:58
2
Abdulkadirlawal77 :
karki fahimceshi badaidaiba dan Allah qaruwa yake nufi ba karuwabafa.
2021-08-06 14:31:15
2
Aqeelatu❤️💫 :
qaruwa yake nufi ba karuwa ba
2021-08-06 13:27:31
2
sadaukione :
😂😂ke ba haka yake nufi ba fa ina nifin ko kin yi aure har an samu dan baby ko yar baby
2021-08-06 13:32:22
2
hydar001 :
Qaruwa na ciki yake nufi, please. Wayo ba yawo ba. Shiga daga ciki; aure.
2021-08-06 17:29:34
1
SHEHI0989161 :
Ba haka ya ke nufi ba KARUWA TA HAIHUWA OK
2021-08-20 09:35:00
1
nazafinazee :
Kai wlh har bana so in ga anyi wa wani ko wata vad comment some time harbanasan naji ko nagani sory
2021-08-06 22:29:09
1
sadeeque :
hajiya kimanta da maganannan kiyafemasa tunda yanemi afuwarki
2021-08-06 22:26:01
1
To see more videos from user @official_maryam_gidado, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
#jikook #jimin #jungkook #jikookforever
🥹🥹🥹 🙏🙏🙏#fypシ゚viral #kikuyutiktokers #kenyantiktok🇰🇪 #fyyyyypppppppppppppp #forrrruuuuuuurrrpage
#onthisday
IM OBSESSED AHHH (not supporting her actions!!) @𝐦𝐞𝐫𝐞𝐝𝐢𝐭𝐡˚୨୧⋆。˚ ⋆ @holly🤏🏻 @𝐡𝐚𝐧𝐧𝐚𝐡 🦢 @Elinalovesnailz @-Karli- @Willow🌅⚡️ #creatorsearchinsights #boredasfuck #bellatrixblack #paparazzi #edit
❤️#phonecase #s26ultra #s25ultra #s26ultraphone
#lanadelrey #aventura #dilealamor @TikTok
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy