nafila sallsh rakaa 4 ta farko fatiha quhuwalkahu 10 ta biyu fatiha qulhuwallahu 20 ta uku fatiga d qulhuwallahu30 tA HUDU fatiha da wulhuwallahu 40 sai a krnt qullhuwallahu ksfa 50 bayan sallama sai a krnt kafa 70,lahaula walakuwwata illa billahil aliyul azim sai ka roki Allah komenene in sha Allah Allah zai amsamasa ko menene
2026-06-08 12:17:14
7
reemah103 :
wlh ni shedace🤲🤲
2025-11-26 02:54:02
2
آسیہ :
Kamar da wanne lokaci akeyi cikin dare ko any time pls. Allah ya saka da Alkhairi 🥰
2022-11-16 18:29:17
4
Hasas2093 :
I love this nafila Wallahi na tabayi dadi wallahi
2022-11-16 16:41:13
18
Danhausacollectionandmore mrs :
Dan allah inada tambaya. bayan sallama za ayi guda 50 din ko kafin kayi sallama. pls ina bukatar amsa, dan allah afada man, dan nayi amma bayan sallama nayi 50
2024-10-11 00:38:40
4
Mr, RiskTaker 📊🦅 :
Allah ya saka da alkhairi
2025-03-07 10:23:31
0
m baqeer jur :
ammah sakanina tahiya da Salamma ne zaka yi salati da sauran qulhuam kukuma sai kaidar
2025-03-27 03:05:05
0
🇳🇪 🇳🇬 يا فتى، أنا أحبك. :
S.a.w
2026-04-28 22:18:55
1
Mrs Hassan 😍😍 :
wllh ina cikin damuwa sosai😭😭😭
2025-08-18 21:54:28
0
ahmadismail976 :
Allah Ya Saka Da Alkairi Malam Allah Ya Kara Kaifin Ilimi Mai Albarka Allah Ya Gafarta Maka Kura Kuranka Malam Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Mu Bakida
2023-06-12 01:14:54
4
C.EO.KANAWA FASHION DESIGN,UBA :
sallallahu alaihin wasallam
2026-06-07 10:31:45
0
Ummeen bayee 🥀✨ :
Muna godiya Allah ya saka da Alhairi 🙏🙏🙏
2024-07-26 14:58:49
1
Bello Sanusi Inyass da,iman :
Mungode allah yasaka daalkhairi ya sheik muna godiya ubangiji allah yajiqan mahaifa 🥰🥰🥰👍👍👍♥️♥️♥️
2026-04-28 06:42:25
2
issifouahoudou8 :
saw
2026-04-04 18:56:57
1
Ahmed K Rufai :
Masha Allah
2022-11-16 17:28:40
1
Hauwa iliyasu :
Allah yasaka da alkairi
2022-12-21 12:17:17
0
ummie hassan :
Nima shaidane , I can attest to dis
I've doing it for more than 10years wlh.
Allah ya kara ma Annabi daraja SAW
2025-03-08 16:59:05
10
@inyass :
Allah ya qara lafiya shehu
2026-06-14 18:19:50
0
saniisah380 :
Allahumma salli ala sayyidina muhammad wassallim
2026-06-13 10:04:58
0
aminudjoumai :
SAW.
2026-07-26 09:37:30
0
Alhaji Hayatu :
s,a,w
2026-08-13 13:14:51
0
Abdoulkader Abdoulkader :
saw
2026-05-02 21:39:42
0
Hadjara Ibrahima :
malan Allah ya kara daraja
2023-01-09 13:10:54
0
To see more videos from user @tsohonkundi, please go to the Tikwm
homepage.