@mubarak_emkay_: Your greatness is not what you have, it’s what you give. 🍱💵🫂 #CapCut #helpneedy #spreadlove #kindness #charity #fypシ #emkay #viralvideo Video credit: @M.S entertainment

Emkay🤩🤙🏾
Emkay🤩🤙🏾
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 23 February 2023 05:09:23 GMT
115332
12593
1452
391

Music

Download

Comments

nazaki76
Na Zaki ibeto :
Masha Allahu barakallah wallahi tallahi harkasani kuka Allah yabiyaka
2023-02-23 06:53:13
25
baba_shehu
𝐁𝐚𝐁𝐚_$𝐇𝐄𝐇𝐔_𝐀𝐛𝐚𝐲𝐚 :
🥺🥺🥺Allah ya bani ikon taimaka wa wani a rayuwa na kafin na mutu 🙏
2023-02-23 09:34:40
96
tee68mer68
Fatima Sulaiman :
masha Allah ubangiji Allah ya chiyar da kai da gidan aljanna
2023-02-23 05:28:34
50
muhammadxsherdow
Sherdow🤍🫶🏼 :
May almighty double your efforts and increase you maal(money)..
2023-02-23 06:40:01
33
mayamalik701
mayamalik :
Masha allah, allah yasaka maka da alkhairi allah kuma yabiya maka dukkanin bukatun kah na alkhairi allah yara baka da duniya lfy ameen 🥰🥰
2023-02-23 08:54:56
23
masoyinannbi616gmail.com
MASOYIN-ANNABI 💯😍 S🌹A🌹W :
Allah Ubangiji yabiya bukatu amma dan allah ga shawara karika sirratawa duk da hakan wasu zasu iyayin koyi dakai Allah yasa mudace 🤲🏻🤲🏻📿
2023-02-23 11:13:48
8
mr_president_ameenudady
Mr_President 1tv :
gaskiya Hakan yayi Allah yayiwa rayuwarka albarka
2023-02-24 07:41:56
6
abouvercar
deedah :
May god continue bless you....MK
2023-02-23 05:44:51
4
safidaura
SAFNA'S STITCHES AND MORE :
ubangiji Allah ya biyaka da gidan aljanna wallahi har kasa zuciyata ta karye nayi hawaye ubangiji Allah ya zama gatan su
2023-02-23 08:59:12
4
feedo__galadima
Firdausi Umar Galadima :
Masha Allah ubangiji Allah ya chiyar da kai da gidan aljanna ya rabbi 🤲
2023-02-23 06:33:47
4
hanan___collections
Hanan Collections :
Is not my fault 😭😭😭 but I’m on tears 😭😭😭😭😭
2023-02-23 06:34:20
4
baana_md_065
BAANA MD 065 :
Allah ya kara arziki dan uwa
2023-02-23 22:47:37
4
khalidaminu313
KHALID :
😭😭😭😭😭😭 🙏🙏🙏 fatan alkalri Dan uwa 🤝🤝🤲
2023-02-23 10:24:06
4
ashareff
S M V ✈️🌹🌷 SHARIFF :
Allah ya faranta maka yadda ka faran tamusu
2023-02-23 13:21:16
4
rabson444
Rabson Editor :
this is really good bro God bless you
2023-02-23 09:38:12
4
almubarizeey
Abu Sumanah🇳🇬🇮🇶 :
masha Allah abokina allah ta,ala ya jikanta iyayanka gaskiya naji dadin wan nan video
2023-02-23 10:14:30
4
buxzey_boi
Yusuf_A_u :
Allah Yh Biyaka Da Gidan Aljanna🥰
2023-02-23 10:10:33
4
moh__jawad_
MOH_JAWAD_👑 :
Allah ya saka ma da alheri
2023-02-23 05:30:04
4
engr_veenhassan
بن حسن :
Brother Allah ya kara arziki
2023-02-23 14:17:10
4
user9508774192204
Meerah beby :
Allah y saka ma da aljannah Mubarak Allah y biyaka y baka yara massu jinkaanka🥰🥰🥰😭😭😭
2023-02-23 08:19:28
4
fahpeeh
Faruoqyusuf :
Masha Allah Allah yayi jagora
2023-02-23 08:26:36
4
hajzainabkarufoundation
hajzainabkaurufoundation :
Allah yasaka maka da gidan aljannah
2023-02-23 09:50:49
4
phanneh_maiduguri1
Phanneh Maiduguri :
I’m shedding tears helplessly 😭😭❤️Mubarak Allah yafarantamaka fiyeda yanda ka faranta musu Allah yayiwa iyayenka albarka yakaramusu Lafiya da tswon
2023-02-23 09:49:17
4
mamasitaa7777
MAMASITA💎 :
Follow up 🥰
2023-02-23 08:29:10
4
mainamaaji_bukar
Sen.Maina :
What a nice walima
2023-02-23 23:22:01
3
tukur_sadauki
user54096982515344 :
Ubangiji Sarkin Sarauta Allah ya qara haskaka Xuciyarka Allah yasa kafi haka Allah yaraba da sharrin Maqiya da Mahassada Wallahi harkasani kuka 😭😭
2023-02-23 12:40:58
3
ameesha810
Àmèèshà :
When ever I look u post u make me cry
2023-02-23 11:47:31
3
musty_44
AL mustapha :
Masha Allah Allah Ubangiji ya biya this your video really touched me wlh pls keep it up bro may Allah reward you bro 🥺🥹🥹🥹🥹❤️🥰💯🙏
2023-02-23 20:49:19
3
sumayya762
sumayya762 :
wlh Saida nayi kuka Allah yabaka lada🥰🥰
2023-02-23 12:43:20
3
abdullfulani
وادالغالي🔱 :
😭😭😭😭😭🙏🙏🤲🤲
2023-02-23 18:22:09
3
bayero2019
Santiyana Bayero❤️ :
allah ya biyaka da gidan aljannah Ameen
2023-02-23 08:29:47
3
bro_sunnah
bro_sunnah :
Bro as you put a smile on their faces, may Allah keeps on increasing your wealth we are appreciated what you're doing 😊 wollah 🥰🥰🥰
2023-02-23 19:41:48
3
realkomee2
Auwal (K) :
🥰🥰🥰love you so much bro
2023-02-23 23:36:32
3
scentsbymoon
Scentsbymoon ✨ :
Yadda kake kokarin pharanta ma wasu Allah yayi sanadiyyar da xakae rayuwa ta pharin ciki har karshen rayuwar ka 🙏
2023-02-23 10:06:38
3
abbakaruba
abbakar uba :
masha Allah Allah ubangiji yasakamaka da alkhaire ya hayyu ya kayyum 🤲😢
2023-02-23 08:39:10
3
quraandeut0
yaqubmbello2 :
Mubarak Allah yasaka Maka da alkairi yaraba ka da mahaifiyar ka lfy❤️❤️
2023-02-23 09:41:06
3
universal_oracle777
UNIVERSAL ORACLE :
Yaron Kirki, ina alfahari dakai. A nice person with a beautiful soul and an infectious positivity. May Allah bless and reward you abundantly brother.
2023-02-23 07:01:14
3
umarsanusi22
user5791123803255 :
Masha Allah Allah yakara taimaka maka arayuwar ka.
2023-02-23 10:04:46
3
aimar0001
Mahmud Ibrahim708 :
UBANGIJI ALLAH YASA KAYI KYAKKYAWAN KARSHE BRO 🙏 UBANGIJI ALLAH YASHIGA LAMURANKA ALFARMAN ANNABI MUHAMMADU S.A.W 🙏🙏
2023-02-23 22:42:50
3
aliyu_fahsheer
Aliyu_fahsheer :
Allah sarki Allah y’a saka maka da alkhairi Allah y’a cire riya cikin lamarin
2023-02-23 12:00:10
3
km.inuwa
Km.inuwa :
Wlh you are motivating me 🥰 Allah ya bada lada
2023-02-23 22:35:11
3
saudatibrahim66
Saudah🥰 :
Allah ya ciyar da kai ya kuma shayar da kai ruwan alkausar a ranar gobe kiyama 🙏🏻
2023-02-23 09:48:52
3
kanawa6499
Abdallah :
Allah ya sakamaka da Alkairi
2023-02-23 10:02:44
3
zainabcollections
Itx xeynervh :
Allah ya baka ladan
2023-02-23 08:00:39
3
user6624722288149
hajjo kd :
allah yabiyaka allah yama albarka allah yataimakeka nima marainiyace nikuma inason kayan dakisaboda aure allah yama iyayanka albarka
2023-02-23 09:43:57
3
nura_salihu_rano
Nura_Salihu_Rano🇳🇬 :
kana sani kuka duk lokacin danaga wanga
2023-02-23 12:40:02
3
wwwtiktokcodammalam10boy
10böy dàm màlàm :
allha yasa khagama daduniya lafiya allha ubangiji yasakafihaka saboda mazon allha yaraba ka dai yayaka lafiya
2023-02-23 12:35:47
3
khairatyarbaba1
khairatyarbaba1 :
Masha Allah ya taimaki mai taimako
2023-02-23 08:50:07
3
saifullahi_chakwai
Saifullahi Lawal :
hello frnd i need to communicate with you
2023-02-23 08:08:48
3
been__ahmad001
Al ameen__Ahmad :
Allah ya rupa maka asiri duniya da lahira ya kareeka daga sharrin masu sharri ya kuma kareeka daga makiyanka alparmar annabi Muhammadu s a w🙏🥰🤲🏻
2023-02-23 08:11:07
3
To see more videos from user @mubarak_emkay_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About