@abubakarjibreel4: Replying to @halilalilaouali

Sadeeq
Sadeeq
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 11 March 2023 17:07:49 GMT
256529
6725
365
441

Music

Download

Comments

matarkcee_skincare
Matarkceeskincare 🥰 :
Amma danja ya mori mai dinki balai 🤣🤣
2023-03-12 09:36:06
16
ibrahimdonachawal
ibrahimDonachawai :
Ina ruwan tazarce
2023-03-17 08:57:16
3
adamcy08
Adams :
alokacin shekarun yarinta kece my besty super star. Saima muhd
2023-03-16 23:19:55
4
abouman91
AAU Automobile :
wannan kayan nashi harda malim-malim aka hade tazama riga guda😂😂
2023-03-17 07:40:42
4
mr.k.u.k4
Mr. K.U.K :
Ashe Danja ya Dade sosai Yana waka. 😂 dama wannan wakar sa ce muna Yara?!😂😂😳😳
2023-03-11 22:11:31
4
kudini10
Officer :
Mal. Bukar ko wakar Danladi wanke omo Danladi wanke film din Kugiya tana da wahalar samuwa ne
2023-03-11 22:27:10
1
lawisa58
business woman🙏😍 :
Dan Allah wakar ruwan jakara ta nafisa abdullahi
2023-03-11 22:56:36
5
bilya09390
Billy :
pls bro wakar zilkibilu Muhammed Wanda yafito Dan tsikai tana tuyan kose. thanks in anticipation
2023-05-13 19:33:48
2
bilkisum1
bilkisumairago :
ina jiran nawa wakar NARJIS
2023-03-11 17:40:04
3
isahne5
ISAH SHEHU ABDULLAHI :
Dan Allah wakar all yan samari Sana'a da dadi take
2023-03-15 22:38:01
3
perfumevendorminnasuleja
Mai turare minna/suleja 💃🏻 :
kayan mutum 3 yasaka😂
2023-03-12 22:48:09
3
mom.teemah
Mom.F&J. :
Wakar nura hussain wadda yake cewa
2023-03-12 00:18:53
3
zahraabubakar116
زهرةأبوبكر علي :
Wai da recording akeyine? Babu studio
2023-03-22 00:30:06
3
donutfairy_
Fatima Zahra Tabiu (Mrs) :
Don Allah wani film ne ma?😅
2023-03-11 20:27:12
3
dha_unique_queen
Ghumsu Dha Unique Queen ❤️ :
Haha,yakamata kuyi tagging din aunty Saima a wannan video. Allah Mai zamani...
2023-03-12 19:36:23
2
bossreal1n
J&I Investment🤝💵 :
Allah yarinyar mekyau da ita🥰
2023-03-12 00:55:59
3
salisuyusuffsalisuyusuff
user6055906819483 :
ashe sani yadade yana waka
2023-03-16 03:05:29
3
kbshowman
Kabiru. Rabiu. AZ :
Shekarar danayi auren farko akayi wannan film din 😎
2023-03-12 08:30:44
3
aalawal3
𝐀𝐁𝐮𝐁𝐮𝐊𝐚𝐑 :
Allah sarki duniya labari🥰🥰
2023-03-18 00:04:39
2
attahir2
Abdullahi :
Lokacin yayin Ɗinki Tazarce
2026-07-18 16:57:23
1
engrdgs
Engr. M.D :
@Ashush💋 Allah karawa rayuwa Albarka
2023-03-12 06:50:24
3
To see more videos from user @abubakarjibreel4, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About