@amdaurawa: Shin Bayan Mutuwar Aure Uwa ce ko Iba Suke Da Hakkin Rike Yaya #amdaurawa #auratayya #daurawa

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 07 May 2023 20:51:21 GMT
28584
720
26
177

Music

Download

Comments

ummeesadiq361
Yar Aljannah 361❤️ :
hmm, Allah dai yabamu iKon sauke nauyin yaranmu Allah yadafa mana wajen tarbiyarsu, Amman mazan yanzu Allah DAI ya kyauta
2023-05-08 14:23:50
9
moregiver
Voice Of The Voice’s :
mazan yanzu ai sai allah ba wanda ze iya
2023-05-08 13:10:43
5
inklink11
link :
hmmm banda mazan yanxu wlh wani kaddaran Auran gwanda rabuwa
2023-05-08 20:47:36
7
oumsabeeera
OUM SABEERA EXCLUSIVE 🥰 :
alhmudulilah Allah ngd ma Allah alhmudulilah 👏👏
2026-06-09 21:45:08
0
dija6542
dija6542 :
Kar mamata allah yasakamata da alkhairi
2026-04-06 18:43:04
0
hajiyaasiyacollection
hajiyaasiyacollection :
allah yasa mudace
2025-03-09 22:00:39
0
motheroftwo131
mother of two :
Dan Allah number dazan iya magana da malam
2023-05-16 07:29:23
1
mama.shukura
Mama shukura :
yakara basira
2023-05-09 03:00:12
0
jamilaumar58
jamilaumar58 :
Ameen ya Allah 🙏
2023-05-19 19:42:24
0
hajiyata275
Lady Kisu 👰 :
🥰 Jazakallah bil khairy mlm
2023-05-09 17:12:42
0
muffysbeddingsandmore
Muffys Beddings :
Toh idan miji ya mutu kuma fa?
2023-05-09 10:39:39
0
uthman.2
usman m fakka :
masha Allah jazakallahu filjanna 🙏
2023-05-09 17:15:51
0
maisherscollections
maisherscollections :
Allah ya saka da alkhairi
2023-05-08 19:55:52
0
bedsheets02
bedsheets 02 :
salamualaikum inayini inada tambaya malam
2023-05-09 14:03:20
0
haseenahkano
Haseenah Kano :
@callmemomtwins
2023-05-08 16:39:11
0
zafma1
Zarashuwa2020 :
Dan Allah inada tanbaya akan wwnnan
2023-05-08 21:52:39
0
mmnbaby01
Madubi :
mazan yanzun suna son macce ta rike ma su 'ya'ya Amman ita na ta 'ya'yan data haifa awani gidan bata da ikon rike su sai aringa yi masu gorin Agola
2023-05-10 11:50:30
4
ummisani35
Ummi sani :
To mlm hakkin ciyarwa na yaran fa still akan uwa yake ko uban ?
2023-05-17 17:41:00
0
motheroftwo131
mother of two :
to haka suke kenan Allah ya kyauta 🥴
2023-05-20 10:29:53
0
To see more videos from user @amdaurawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About