@..yar_kiluhuwa: by Hja. Laylah Ali Uthman 🤗 Hajiya, ai duk lalacewar Asuwaki idan be Tsaptace haƙora ba to ba ze lalata shi ba aikin Asuwaki daban, aikin Burushi daban, aikin abun goge harshe (tongue cleaner) daban, aikin kula da dutsen wuya (tonsis stone) daban, aikin Zaren cire dattin Haƙora daban, akwai warin da ke pito wa dg cikin mutum Shi dole ne sai an ga Likita (G I T) #nigeriantiktok #nigerian #hausafulani #foryou #tiktok #pageforyou #vairal #nijar🇳🇪 #arewa__tiktok #nigeria #north #cupcut #trending #arewa #kano #kano #hausatiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #yar_kiluhuwa