@toponeju: Questions.🎥 #nyc #tram #jackharlow #bridges #city #questions

toponeju
toponeju
Open In TikTok:
Region: US
Wednesday 24 May 2023 02:03:41 GMT
4955
242
6
32

Music

Download

Comments

_alique
AJ :
This fire 🔥
2023-05-24 14:02:27
0
demigraphics
⭐️ child :
You just pmo to a jack song 🤝🏾
2023-05-24 05:47:52
0
blikeyyy
BLiKEY :
Fyeee
2023-05-24 16:09:22
1
To see more videos from user @toponeju, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

INFECTION WATO SANYI,     YADDA ZAKU KARE KANKU DAN KAMUWA DASHI.                           ( MAZA DA MATA )  ALAMUN YEST INFECTION  • Kaikayin gaba mai zafin gaske saboda infection  • Radadi a farji kafar an zuba barkono  • Fitar farin ruwa mai kauri  • Jin zafi a lokaci yin jima’i  • Saman gaban mace yayi jawur duk ya zage yana zafi  • Fesowar kuraje masu azaban kaikayi  Shima dai yana da nashi maganin daban dana bakteriya ba iri daya bane saboda ko wane kwayan cuta daban yake yana da magani wanda ya dace da ciwon da akeyi inba hakan ba za'a iya ciwo daban magani daban sai aga magani baiyi aiki ba kuma a rasa menene matsalar.  WANDA AKE KAMUWA TA HANYAR JIMA’I  Shi wan nan kalar cutan na sanyi (infection) ana iya daukar shi ne ta wajen jima'i wannan shi yake nuna mata zata iya dauka a jikin mijinta haka mijin zai iya shafawa matar sa, kila ta dakko shi ne a wani wajen  ko kuma shi yana da wata matan ya dakko daga wajen ta.  Yafi nunawa jikin mata saboda yawan kaikayi a gaban su ko kuma kuraje acikin farjin nata saboda alamomin basu cika nunawa jikin namiji ba, da yawa har sai ciwon ya nuna jikin mace, wajen neman maganin sai ya gane shima yana da shi.  don dole sai sunyi anfani da maganin dukan su.  ALAMOMIN SANYI NA MAZA  • Zafi yayin yin fitsari  • Zafi bayan fitar maniyyi  • Fitan farin ruwa lokaci bayan lokaci  • Kaikayin gaba ko fesowar kuraje  ALAMOMIN NA MATA  • Zafi a wajen yin fitsari  • Kyaikayin gaba me zafi  • Warin gaba akoda yaushe  • Fitan ruwa mai launin yellow ko fari tas akoda yaushe.  ▪︎ Hakan yawan ciwon Mara ko wasan jinin Al'ada. #nigeriatiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #viral #trading #creatorsearchinsights #ghanatiktok🇬🇭 @Marke.herbal.medicine

About