@abdoul...game.tech116: #momee_gombe_real #maryam_yahaya2 #minal

Abdoul
Abdoul
Open In TikTok:
Region: NE
Friday 28 July 2023 16:19:49 GMT
935032
35996
1957
1773

Music

Download

Comments

khaddy18
Deejah 🌹 :
Wanda yaji kunya ya mun like 🤭💔
2025-01-24 00:04:55
927
cutieeleemart
Sadiya Aminu Ado :
Toh wai ita wannan tsayuwar da sukayi alayi suna leqen yarinyar duk tsoron yin turancin ne😂😂😂
2025-02-18 00:52:27
370
zainabahmad22nd2
beney dawarda✌️ :
duk momi gombe tafi abin kunya wai I love fakistannnnn harda tajweedi 😂😂😂kamar tasan mai akeyi😂
2025-03-05 10:52:47
307
sayyada.zuhura.maf
sayyada zuhura mafaka :
Allah kabarmu da annabi
2026-03-12 05:47:44
52
bilkisuiliyasu3
❄️ بيلكيسو❄️ :
momee Gombe fa a tsorace take 🤣🤣
2025-08-31 22:11:28
213
ummatys_general_entp
U.G.E PARADISE :
kash wallahi naso ba meenal a cikinsu🤣🤣🤣🤣🤣
2024-09-26 10:39:37
194
official_boss39
B0$$ :
Wanda yaji yess tayi yawa yamin like 😂😂😂
2024-10-24 05:47:14
317
ayshaaliyu09gmail
Aisha Aliyu barde💃🐊🐊 :
jikin Maryam Yahya duk yayi sanyi naga kamar tafara danasanin rashin Karatu
2024-11-22 15:29:52
109
mimiefulani5951
mimiee :
wnda y Lura daga karshe momee ta BADA hannu yarinyar taqi gaisawa d ita ymin like😂😂😂
2025-04-09 16:08:31
38
abulala_1
Abdullahi Musa Dada :
Allah Yasa Wa Karatun Mu Albarka 🤭
2025-07-01 11:18:19
29
rugluxuryscent
Rukiesh😍 :
Sai wow suke kamar jiniya😂😂😂
2024-09-26 13:08:40
37
reeyam214
🌸MARYAMA🌸 :
Wanda yaji yes da yeah sunyi yawa yamin like😂
2025-01-21 17:16:14
37
jarmaitextile
J T :
Minal kinyi cheton rai, Allah yayima rayuwa albarka 🥰
2025-07-24 12:04:34
11
elharisbitegrocery1
elharisbitegrocery1 :
Duk minal ce kwai take respond
2026-03-20 00:40:03
6
aa_neepa
aa_neepa :
Wanda ya fuskanci Meenal ta fi iya turanci yayi mun Addu’a 🙏
2026-04-26 14:22:12
9
mrsibr2
Rukayya🫠🖤❤️ :
yes din ayyyy🤣🤣🤣
2026-05-17 13:18:39
5
fateemahh302
fateemah302 :
😂😂😂momy gombe tafi abun kunya
2024-11-23 11:15:01
9
fatimakadai02
🌸🫧PInKy YOBE🫧🌸 :
ni wallahi mommy gombe ma tafi batamun rai
2024-08-08 20:01:32
36
amatullah6767
Queen Amatu motions :
Abin kunya sai minal tayi magana sukeyi suma😂😂
2024-09-29 09:15:34
41
yasbake
princess :
tab turanci yana wahalar da wasu wanda ya yarda yamin like
2025-05-26 11:06:14
9
ummytamama
UMMYTA MAMA ❤️ :
naso ana voice not wlh danayi Amma wnn Abu da Babu minal da sunshiga uku Wai momy gwambe I love Pakistan hadda wani tajawidy😂😂😂😂😂😂😂😂
2025-06-02 19:03:05
11
missamiinahh
Amiinah Muhammad Mukhtar :
Sun iya cewa yeah
2024-08-19 13:49:11
26
ummeedkg
Ummu ~khaltumi :
wayyo kunya abelable 😢😢😢
2025-08-02 23:06:43
5
ajlal_muhammad3
ajlal_muhammad3 :
Da minal bata wajan nan da ba karamin casting zaayi ba a wajan😂nan ba
2025-07-19 20:57:17
9
ubanaihausamedia
Las :
Maryam Yahaya was acting like she has idea wat was going on 😂
2025-01-16 22:14:54
74
To see more videos from user @abdoul...game.tech116, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About