@muzab.spa.n.aphrodisiacs: Replying to @user9425540682583 #zainabkabeer0 #arewa__tiktok #arewapeople #herbal #fypシ #viral #fypシ #viral #fypシ #trending

Zainab Kabeer
Zainab Kabeer
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 August 2023 20:03:48 GMT
15064
314
31
56

Music

Download

Comments

amatullahsk01
Amatullah🧕🏻🦚 :
nimah wallahi nayi na persly shiru,Ameen damu gwada wannan dinnn insha Allahu,Allah yasa mudace
2023-08-15 22:15:26
1
umunhanan
Umunhanan :
Aunty zee Dan Allah na Ina naima na matsalar implan,na cire Ina naima ta Daina aiki ajikina,nasamu ciki
2023-08-11 15:02:18
0
ummetah_
ummetah :
Aslm hajiya Aunty zainab Allah yakara miki lfy da Nisan kwana Nagwada Na infection na tafarnuwa da kanunfari da Zuma kuma masha Allah Naji dadi sosai
2023-08-26 16:00:23
0
hajiabalira
Hajialira♥️💦🌹💍🔐 :
Masha Allah Anuity that is my problem wallahi
2023-08-08 01:57:45
0
ubaida054
user6955749183932 :
Don Allah kitemaka mini wlh ina son in samu karuwa anyimini tiyata faburan amma haryanzu asibiti suce mini tus dina ya tosha don Allah kitemakamini
2023-08-09 17:21:16
1
faeexaauta4
faiza :
Dan allah anty zee mene maganin amusanin kai da kuma wadda yakesa fitar jini a baki
2023-08-07 20:20:09
0
mrskhaleel11
mrs khaleel :
anty zainab dan allah nayi allaurar planning tawata biyu haryanxu bansami cikiba tsohon wata goma
2023-10-25 13:04:52
0
sweetmama109
sweetmama109 :
slm dan Allah ina nasin lamba ki
2023-12-28 17:56:24
0
hawaibrahim079
hawaibrahim9032 :
anty zanaf dan allah nani imanaka bukata🙏🙏
2023-08-08 22:58:24
0
mrs_alh_ahmed8
Mrs Alh Ahmad :
Kurkur sunan citta ko??
2023-12-21 16:19:03
0
djamilarabo938
djamilarabo938 :
Masha Allah muna godiya aun ty zainab
2023-10-23 21:00:52
0
rabiuadamu90
rabiuadamu90 :
Masha Allah
2023-08-09 22:02:17
0
mummyabulkairi0
mummyabulkhair0 :
masha Allah aunty zee Allah ya qara basira
2023-08-08 07:08:56
0
aishakazaure1
@aishakazaure1 :
Dan Allah kitaimakamun da kaikayin matse matsi Dan
2023-08-07 20:27:32
0
hajiabalira
Hajialira♥️💦🌹💍🔐 :
Thanks for the care 🙏🙏🙏
2023-08-08 01:58:15
0
aminaabdullahi88
G mamah :
🥰🥰🥰🥰
2023-08-07 20:39:35
0
hennabybabynice
Babynice henna :
Malama @Zainab Kabeer Wai akwai wadanda iska din da suke tare dashi yake hanasuyi
2023-08-08 02:34:35
0
aeshatuzuru
aeshazuru :
❤❤❤
2023-08-07 23:16:16
0
zouleaht
zouleaht :
🥰🥰🥰🥰
2023-08-07 20:57:14
0
samfashionhomeandaccess6
Mommy Amal :
Mun gode Amma Anty zee dan Allah wanda ke da ulcer fa
2023-08-10 17:38:55
0
user9780372686376
Yasmeen :
Aunty muna godiya sosai naga aikin maganin ki sosai
2023-08-18 19:03:08
0
ummu.khalil8
ummu khalil :
Salam anti zainab dan Allah number ki ina son mui magana
2023-10-25 15:44:36
0
To see more videos from user @muzab.spa.n.aphrodisiacs, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About