@bellomuhammadbello: Laa Haula walaa Quwwata Illa Billah. Ya Rabbil'alamina ka kara yi mana tsari da jahilcin bidi'a.

At BmB
At BmB
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 10 September 2023 14:26:01 GMT
25331
447
48
132

Music

Download

Comments

abubakaradam332211
ABUBAKARAAD SURGICALS&PHARMACY :
Nafi ganin darajar National Anthem akan Salatil fati,sabda mai taken kasa bai ce ibada yake ba. Kaji Gaskiya✍️🙏
2026-09-25 17:07:54
0
yaseerydj
Yaseer ydj backup :
Wawa
2026-05-25 12:11:18
0
durbunde
💫Um@ree💥 :
Shegen Dan Bidi'a
2023-09-10 23:20:22
3
ahmadhannafiidris12345
ahmadhannafiidris :
innalillahi wa inna ilaihi rajiun kai
2026-05-01 14:49:34
0
salmansuleiman02
SALMAN SULEIMAN :
Izan ba Kare ba, wa zai kore faɗin Annabi ya kawo son zuciya. Kuma wai a haka soyayyar Annabi ne.
2023-09-10 19:30:12
2
bashirmohammed501
Abuhaidar :
Manzon Allah yayi gaskiya, wallahi kiyama ta zo gadan gadan. Ya Allah ka tsarkake zukatan mu kuma ka tabbatar damu kan gaskiya
2023-09-14 23:00:06
1
baristerisah
Barristerskt 🕊️A.M.V :
inanalillahi wa inna ilaihirrajiun allah ka tsaremuna imanin
2023-09-10 14:45:40
2
hafizakannibakare
Hafiz Akanni Bakare :
Gaskiya kayi kuskure malam
2023-09-10 22:50:43
2
abdulgaffar.ishaka2020
Abdulgaffar Is'hak :
Shege ɗan mahaukaciya😂
2025-11-11 10:31:26
0
abassagarba.m.nita
abassagarba.M.NITA :
Allah mai iko mutanenan kwanacin baya in baku manta ba sun yi hayaniya akan takalmin annabi yafi kowa amma gasu yanzu basu yarda da salatin annabi yafi kowane salati. Allah ya sa mu gane gaskia ya bamu ikon bi🤲🤲
2025-12-13 22:47:23
0
muhammadummar18
muhammadummar672 :
wallahi wannan jahiline
2025-10-06 19:45:29
1
ouso070
عثمان بن ابي طالب :
Innalillahi Wainnailayhi rajun Subhanallah
2024-12-10 16:16:43
1
arewa399
BILYERMINU :
Ita kuma anwa anwa anwa qala rasulullahi sallallahu alaihi wa sallam aka karbota?
2023-10-08 10:21:48
0
adam_kd_
Adam~Kd :
Sakarai kenan
2023-09-19 11:33:39
1
bellomuhammadbello
At BmB :
Nafi ganin darajar National Anthem akan Salatil fati,sabda mai taken kasa bai ce ibada yake ba. Kaji Gaskiya✍️🙏
2023-09-14 12:51:53
3
yarimangari
Yerimah Pataskum👑 :
Karyane malam
2025-09-06 09:22:45
1
arcauwalnaali
Arc Auwal abu Na'ali :
Rahilci masifa ne. ubangiji Allah yakara karemu da son kai.
2023-09-10 19:27:27
1
talibililim
YUSSUF🥷📚 :
Inna lilahi wa inna ilaihi raju'un
2023-09-10 14:47:52
1
bellomuhammadbello
At BmB :
Tun farko sai kuce mana Tijjani raƙumi 🐫 ya gani ya bashi salatil fatih #da bamuyi inkari ba.
2025-10-05 13:35:27
0
itzadamcy24
itzadamcy24 :
😂
2025-03-16 23:55:15
0
abubakaradam7848
Adam goni abba :
🥰
2025-04-05 07:44:41
0
muhammedabubakar792
muhammedabubakar :
🥰
2025-12-14 02:16:17
0
alhaje646
dahiru m Usman :
🥰
2025-09-12 20:05:52
0
legend234567
MD :
🥰
2025-08-31 18:51:50
0
sharfadeen3
Sharfaddeen :
🥰🥰🥰
2024-11-15 14:37:00
0
To see more videos from user @bellomuhammadbello, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About