Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@cs_113_plc:
cs_113_plc
Open In TikTok:
Region: VN
Monday 11 September 2023 11:27:40 GMT
1429
22
0
0
Music
Download
No Watermark .mp4 (
3.07MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
1.68MB
)
Watermark .mp4 (
0MB
)
Music .mp3
Comments
There are no more comments for this video.
To see more videos from user @cs_113_plc, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
@Mariana Fagundes . . . . #marianafagundescy #mjmusiccy #sertanejo #musica #fyp
they are nonexistent...#fyp #latina #facts #relationships #trend
RUWAN DORUWA: SHIN BA MU CANCANCI JAJEN SHUGABANNINMU BA Da gaske ne, shin mu al'ummar Ruwan Doruwa ba mu cancanci a jajanta mana ba idan wani mummunan abu ya faru da mu Na yi shiru na tsawon kwanaki biyu ina jiran jin ta bakin shugabanninmu, amma har zuwa yanzu ban ga ko ɗaya daga cikinsu ya fito ya jajanta wa al'ummar garinmu ba. Daga Shugaban Ƙasa, Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata, Ɗan Majalisar Wakilai, Ɗan Majalisar Jiha, Shugaban Ƙaramar Hukuma, har zuwa sauran shugabannin da suke da alhakin kula da jama'a. Ya ku shugabanninmu, mene ne laifin al'ummar Ruwan Doruwa a gare ku Shin mu ba 'yan Najeriya ba ne Shin mu ba al'ummar Jihar Zamfara ba ne Shin rayukanmu ba su da daraja ne kamar na sauran al'ummomi Gaskiya, abin takaici ne matuƙa yadda al'umma za ta shiga wani hali na ƙalubale, amma ta kasa ganin kulawa da jajantawa daga waɗanda take kallon su a matsayin shugabanninta. A halin da muke ciki yanzu, muna buƙatar kulawarku, tausayi, jajantawa da kuma matakan da za su nuna mana cewa ba a manta da mu ba. Shugabanci ba wai riƙe muƙami ba ne kawai; shugabanci shi ne kasancewa tare da jama'a a lokacin farin ciki da lokacin baƙin ciki. Muna roƙonku da Allah, ku tuna da al'ummar Ruwan Doruwa. Mu ma muna buƙatar kulawa da goyon bayanku. A ƙarshe, muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki da Ya ci gaba da kare garin Ruwan Doruwa, da sauran garuruwan Jihar Zamfara da ƙasarmu Najeriya baki ɗaya. Allah Ya kawo mana ƙarshen wannan hali na ƙalubale, Ya ba mu zaman lafiya mai ɗorewa, Ya kuma sa shugabanninmu su kasance masu tausayi da kula da al'ummomin da suke jagoranta. AMIN YA ALLAH. ✍️ SAƘO ZUWA GA SHUGABANNINMU DAGA AL'UMMAR RUWAN DORUWA.
Techno 3D Theme #3d #samsunggalaxy #livewallpaper #animation #fyp
خصم ٣٠٪ الو حملوا تطبيق اورا❗️ #الكويت #Kuwait #اكسبلور #جديد #aura
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy