@dnnhausa: Gamayyar kungiyoyin kwadago na Najeriya NLC da kuma TUC sun dakatar da shiga yajin aikin sai baba ta gani, wanda zasu fara daga ranar Talata 3 ga Oktoban 2023. Wannan na zuwa ne bayan wani zama da kungiyar tayi da wakilan gwamnatin kasar. cc: #tuc #nlc #hausa #nigerians #trend #foryou

DNN News Hausa
DNN News Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 02 October 2023 22:09:03 GMT
798
22
1
1

Music

Download

Comments

cloudy1010ey
CLOUDY :
#FREE FUGUS GIRLS.
2023-10-02 22:54:36
1
To see more videos from user @dnnhausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About