@dan_kaduna: GAYU SAI A KIYAYE, ALLAH YASA MU DACE....#DAN_KADUNA #fypシ #fypシ゚viral #foryou #trending #kannywood_exclusive #PASAPASA #trending #viralvideos #VIRAL #TRENDING #viral #seekdonthide

Dan_kaduna🌬
Dan_kaduna🌬
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 12 October 2023 12:19:26 GMT
192775
5463
509
1601

Music

Download

Comments

sadukusani3
sadeeq :
Babu babban tashin hankali a rayuwa sama da karasa kayan AIKI 🤔🤔🤔
2025-03-30 17:16:13
53
mufeedah_rs
Mufeeda Rasheed123 :
Wannan karya ce wlh😂
2025-08-10 08:17:07
4
ibf.int.furnitures10
IBF INT. FURNITURE'S🇳🇬🦅 :
officer ka kara checking balance 😅😅😅
2025-08-05 01:48:16
3
nurieesraimentcouture
Nuri'ees Raiment couture :
ana mayarwa amma me mayarwan ya mutu as how now 😯😂
2025-09-19 23:42:50
3
sanity442
Sani_M_Salka :
Kuma ku kula da gaban ku
2025-06-26 14:44:56
2
mamagg271
mmn gg :
abun tausayi allah yasa ta dawo burar sa😭😭😭
2025-08-22 05:09:48
1
ahamad424
TIJE MAN :
officer ya naga ka boye hannun ka ne
2025-06-22 12:37:46
2
balkisuibrahim05
Balkisu Ibrahim :
irin wannan abun yataba faruwa lokacin Muna qanana lokacin thirty something years back Harda Mata ma sukuma nono ake dauke musu Allah yashiga tsakanin nagari DA Mugu 🙏🙏🙏
2025-08-10 19:16:21
2
muazzamtff
Abba Ibrahim Isyaku :
da wasa da wasa an salwantarwa da mutum golo
2025-04-06 16:38:02
15
khalieeper
Ahmad Tijjani :
mai mayarwar yamutu😂😂😂🧐🧐🧐🧐🧐🧐🙄🙄🙄🙄
2025-06-01 18:46:56
2
abdul.aziz.isa6
Abdul Aziz isa :
ana mayarwa amma me🤔🤔🤔🤔🤔🤔
2025-08-23 02:09:08
1
umarjb121
UMAR AUDU JB :
😢😢😢😢😢 kuttumelesi mai mayarwa ya mutu😢😢😢😢😢 wayyo Allah na 🤣🤣🤣🤣🤣
2025-05-02 10:32:48
4
muhammadabba12
𝓜𝓾𝓱𝓪𝓶𝓶𝓪𝓭💠☑️ :
Shidai officer ya kalmashe hannayensa a baya kada su gaisa
2025-04-23 14:39:09
10
isahjibirin35
isah jibirin :
kai kuci uwassafa yasan balance kuwa
2025-07-30 14:11:02
1
auwalibras
AI INTELLIGENT SOLAR :
😳😳😳 ya mutu kuma
2023-10-12 13:12:41
1
sir__ifson
SIR__IFSON :
tabb ya mutu akwai matsala wallah
2023-10-12 12:48:44
3
dinirede
Fatima🇳🇬 :
Kai Jama,a Ana Kutumar Uba A Nigeria Yace Nasace Burane🤣🤣🤣
2026-02-21 20:35:00
1
alaj_sanyaha
sanialhajisani :
Wakili namu Allah yakara girma
2026-02-26 18:35:38
1
mk.clothing001
mk.clothing001 :
Kai abun nanmu kuke daukewa 😳😏
2025-04-27 20:23:02
3
ronaldo.ibrahimatextile
£#@6!"#%tex :
🤣🤣😭😭😀😂me mayarwa ya mutu😳😳😳
2025-06-20 23:52:36
1
abusalmah39
Jinaidu (Abu Salmah) :
To babbar matsalar anan Yanzu wanda zai mayar yamutu ni kaina yakulle barasa yanda zan warware musu wannan case🤔😂😭
2025-05-06 06:25:20
3
user49348061926357
with :
@dfhhdfjkigbn
2025-06-02 10:39:52
1
omarfaruoqu
KC.stitches :
sace yan albarka ba iziiiiiiii☹️
2025-06-26 00:32:21
1
zahrush_1
Zahrush :
Subhanallah akwai matsala wlh
2025-03-30 23:17:32
4
drzoaka
Nafiu Lawan Zoaka :
Me mayarwa ya mutu yo Hauka ake 😂
2025-06-28 12:54:54
1
To see more videos from user @dan_kaduna, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About