@sajeedahhussein8: Kai kalaman love gaskiya idan natuna wuyar dana sha a soyayya sai naji kamar nayi ta dukan kaina wlh😡@M_AL’ameen @abubakaramsad @Maman Khairat da Jannat @babyn Yaya @@AbubakarZukeke #faizalahab90days #shirutarabakadakowalafiya
faiza_lahab_kwanacasain Jafala
Region: NG
Wednesday 08 November 2023 18:05:03 GMT
Music
Download
Comments
Queen Beautie&Delicious👰🏻♀️ :
Kidena jamana yin bayani a comment section 😏🙄
2023-11-09 07:10:49
9
Teemahluv❤️🔐💃 :
😂😂😂😂bari naje danbatta na siyo kosai nadawo 😂
2023-11-08 22:46:42
6
ماشاء الله :
Wlh Ada Kallon Mai Hankali Nake Miki Fa'iza
2023-11-08 18:59:14
3
@mlame :
gaskiya faiza hakan ba girman ki bace tunda bawai mijin ki bane kurikayi Kuna tuna tsofa da yaranku da jikokin ku Dan Allah akwai mutuwa fa akwai kwac
2024-02-02 08:43:59
1
ساليس إبراهيم :
BAZAWARA UWAR RASHIN KAMUN KAI ALLAH YA SAUWAKI
2024-01-20 15:20:20
1
Ameenatu ta annabi🥰🥰 :
my sajidanah I miss you🥰
2023-11-09 17:58:10
3
mominfarouk :
Ya allah ya shirye mu duka
2024-01-21 07:19:29
0
samirajafar6775 :
slm
2024-01-20 13:45:11
0
Saraky 🦚🦚🦚 :
ina neman lambar hisba a comment section
2023-11-08 18:28:08
6
ummi muhd Usman :
a cinyarsa ma kike😳
2023-11-08 19:53:14
3
Ummiey ❤️✨️ :
my love❤
2023-11-10 11:06:34
2
Queen Beautie&Delicious👰🏻♀️ :
Baxaki dena jamana mgn b ko😂
2023-11-09 07:07:10
2
jeeddarhidrees :
Wasu mutanan babu tinani wllh kana ganin wanan ai kasan kanin tane baku ganin kamar tasu tama bacci dan Allah a dinga tinani kafin azo comment section
2023-11-09 07:13:07
2
Dijamadizee :
Tho Yanzu Idan Wannan ya yaudareki sai kiga lefin sa. Bayan kece baki da kunya😏😏😏
2023-11-08 20:53:19
2
Official👸 Buzuwa❤️🦋 :
Habibty 🥰
2023-11-08 20:22:21
2
Maman Khairat da Jannat :
bazanye😏
2023-11-08 18:06:00
2
Huzaifa Inusa :
Yakamata yan yan hisba suxo suyi Aikin Allah a nan
2023-11-21 23:29:29
2
hafsat MBumar :
❤️❤️❤️
2023-11-27 14:41:50
1
meenah :
Yanda kike a kwana casain haka kike masifaffiya
2023-11-14 06:10:00
1
Rukayya mai dabino 😍 :
🥰
2023-11-19 12:51:00
1
mmn meema :
-
2023-11-20 05:38:31
1
Queen👑 sumy💞 :
my besty🥰
2023-11-08 22:31:58
1
mustydadinkowa :
Tarbiyya
2023-11-08 18:10:03
1
Muslimah🤍 :
karki karya dan mutane 😳bke kadai kedashiba 😂😂
2023-11-08 18:10:39
1
Ambassador dantuwo2 :
Ga yan HISBAH
2023-11-08 18:24:27
1
Zulyy~Fashion 🥰❤️🌹 :
Ina yinki fa'ixa🥰🥰
2023-11-08 19:24:40
1
A and A scent :
Tsohuwar zumar nawa😏😏
2023-11-08 18:39:59
1
Maman Khairat da Jannat :
au wai yanzu bata da hkl bakuga kama ba Wallahi ƙanintane😅
2023-11-08 19:14:23
1
khadeeja400 :
Allah yatabbatar da alkhairy sis
2024-01-21 14:59:03
0
jiddah S Aliyu :
🥰
2025-09-27 08:18:10
0
Ummahani Muhammad :
is he your husband
2024-01-20 12:40:56
0
Naffy :
jibeshi kamar wani sauna sai yashe baki yake
2024-01-20 13:48:37
0
Yusufayeela🇳🇬 :
kema kinyi best
2024-02-03 13:32:47
0
queennabeelat :
bara atu kinanan daman
2024-01-23 09:45:00
0
jiddah S Aliyu :
😂
2025-09-27 08:18:10
0
Maryam :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2024-01-24 05:15:14
0
Matar-hubby :
namesake wat is dis 😢😢
2024-01-25 08:39:49
0
Sadeeq3330 :
@😂😅😂😅😅😂
2024-01-25 22:54:15
0
Deejarh❤️ :
Bismillah zamu shiga comment section 👌
2025-05-23 09:59:45
0
multi-biz seller in bauchi :
@mrs_wadata_collection ana nemanki a comment section
2024-02-05 05:44:48
0
miemie_mkover :
wannan kam dan uwan ki ne na jini. nasan daukar mgn ce yasa kikai vdn nan😂😂😂
2023-11-10 10:27:40
0
user9240676995826fatima :
kinyi aurene sajida?
2023-11-08 18:55:48
0
saafalscent :
@HAFSAT M SHAREEF🫦👰🏻♀️💍🔐 @ummeta25 munfahimci wannan?
2023-11-08 21:23:46
0
SBarma :
Allahumma yah dhii kii
2023-11-09 05:03:24
0
musajalila :
gaya matadai ai dama di wace zakiga idan sunrabu da saurayi tana kuka takai kanta tabaro
2023-11-09 07:25:07
0
Maman Khairat da Jannat :
ai kibarni da su dukansu auren dole zan mata😂
2023-11-09 07:31:33
0
HAIB COLLECTIONS :
Wai tayi aure ne?
2023-11-09 17:21:14
0
To see more videos from user @sajeedahhussein8, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.