@hausachannel1: Alhaji Musa Dankwairo Wakar Sarkin Kano Ado Bayaro.#Capcut #viral #hausachannel1 #bbchausa #yagamen #yagamen1 #oldfirm #greenscreenvideo #francehausatiktok🇫🇷 #freedomradionigeria #rumbuntcake #arewaradio #Arewa24 #infinixhot30 #infix #bbchausatiktok#hiphopofthe90s #tiktoknigeria🇳🇬🇳🇬
Hausa Channel
Region: NG
Sunday 19 November 2023 10:14:31 GMT
Music
Download
Comments
Abba Asia :
Ina matukar san wadannan mutanan Allah yaji kansu ya yafemusu kuskuransu
2023-11-20 07:42:33
19
Abk :
kaji mawaka ba irin yan kannywood ba yan iska
2023-11-20 12:30:25
8
Abdullahiadamu2026 :
kubude dan girman allah muyi save dan allah
2023-12-02 08:54:50
6
Aliyu Haidar :
Allah ya jikan Sarki Ado
2023-11-23 19:08:17
5
Shawai Jr :
Allah jikan mazan jiya
2023-12-12 20:27:23
5
Yahayawudil :
idan babu mutuwa akwai tsufa 😭😭 Allah Ubangiji ka Gafartawa Iyayenmu 🙏😥😭😥😥😭😭
2023-11-27 14:27:50
5
Public health pulse :
Wannan wakar bana gajiya da sauraranta
2023-11-27 13:44:34
6
abdullahimuhamm837 :
anyi wann wakar a shekarar 1976 _1977
2023-11-20 13:01:43
3
Alkhady88 :
Allah ya Gafarta muku, da Sauran Al ummar musulmi baki daya
2023-11-21 07:37:40
3
Abdullahi sadaukiabdullahi05@g :
malam kaji waka kamar karatu.Allah jikan sarki Ado
2025-05-11 21:26:20
2
Shafi'i Musa Umar :
jiya ba yauba Allah ya jiƙan su ya yafemasu
2024-08-30 20:57:42
1
ISMAIL MALALA :
ALLAH KAJIKAN MAGAJIN RUMFA
2025-08-01 00:01:12
2
user9910522490044 :
Allahu Akbar duniya kai Jamaa ubangiji Allah yajikan uwayenmu da magabatanmu yasa mugama da duniya lahira Amin
2024-11-10 23:10:29
2
@zainabranoo :
Allahu Akbar Allah ya jikan su da rahama Ameen ya hayyu ya qayyum birahama tika astak geesu🤲🤲🤲
2023-12-18 23:23:01
4
Kabiru Us💪🖤 :
Ya Allah ya jikansu da rahma mukuma intamu tazo Allah yasa mu cika da imani Albarkar annabi ⭐✨🤲😭
2025-01-25 13:34:39
3
AII jos :
Allah dai yabiya, masu wakar da yan amshin da wanda aka yima wakar da sunayen wadanda aka Kira a cikin wakar akasarin su sun mutu, Allah ka rahma musu
2023-12-21 10:26:08
4
shamsuddeenabuba46 :
Allah yajikan ku da rhm
2024-02-02 20:39:32
1
Muhammad Yunusa Amshi :
Allah yajikasu da rahma
2024-01-03 07:34:27
3
nuraalasan0 :
Masha Allah Allah ya Saka da alheri AMIN
2023-11-19 21:52:23
2
MUSA ADO SHARADA 725 :
Allah ya jaddada rahmarsa agereshi amin
2023-11-19 22:24:35
2
akilugarba :
Allah ya jikan mazanjiya
2023-11-19 16:04:05
4
Dogo m shayi :
Gsky wannan wakar tamin dadi Sosai
2025-07-15 22:27:14
2
abbalawan616 :
allah yajikansa
2024-01-18 22:39:29
1
isaabubakar708 :
Masha allah
2023-11-20 22:43:34
2
ibrahim ahmad jabalulhifz :
Wallahi
2024-01-05 20:38:06
1
To see more videos from user @hausachannel1, please go to the Tikwm
homepage.