@hausachannel1: Alhaji Dr Mamman Shata katsina Waƙar Hauwa Mai Tuwo Matar Lado Ga wasu Ƴan baituka Cikin waƙar Hauwa mai tuwo matar lado "Hauwa mai tuwo matar lado "Tsaya kuluwa matar lado "Hauwa kuluwa Gwaggon dije "In kinyi miyarki ta Ƴan birni ita za na siya na ba baki..." Hajiya Hauwa Maituwo na daya daga cikin wadanda Dokta Mamman Shata ya wake a lokacin rayuwarsa, Kuma ku bamu naku baitin cikin wakar hauwa mai tuwo matar lado..#Capcut #viral #hausachannel1 #bbchausa #yagamen #yagamen1 #oldfirm #greenscreenvideo #francehausatiktok🇫🇷 #freedomradionigeria #rumbuntcake #arewaradio #Arewa24 #infinixhot30 #infix #bbchausatiktok#hiphopofthe90s #tiktoknigeria🇳🇬🇳🇬