Kan uba gaskiya bansan kai lobo bane sai yau wato dai shehu yazama dpo su kuma masu gida😂
2026-06-12 05:39:09
1
Justice Faisal :
Anyi Tsufan kawai Gashi Babu damar tuba tunda yanxu baya mgana baisan ma a Ina yake bq
2025-06-04 06:35:04
5
RASHEED_CRYPTO 📉 :
kaji wani kwatancen hauka
2025-04-11 03:56:04
26
Charlotte_Charz :
subahanallah wannan hujjar wallahi kokadan batayi daidai da abin da are nufi bah hakika mudai IYAKA NA'ABUDU WA IYAKANAS TA'IN
2025-08-11 21:06:05
9
AAK-MAAS tex & beauty palace :
Kenan dai suyita kiran shehun😂
2025-11-28 09:31:41
9
ummulkursum :
Toh shima shehu tijjanin police ne dama
2025-11-28 16:33:08
9
khaleepha1387 :
ok aka kira shehun tijjani Shi zaizo da kansa😂😂
2025-10-15 02:18:54
6
DAKARE🧣 :
manzon ALLAH yace duk buqatar da kake ciki ALLAH zaka kira, kai kuma kace wani za,a kira, to mudai koyarwar manzon ALLAH s a w zamubi shi kadai sunnah sak ALLAH da manzonsa kadai zamu yiwa biyayya in sha ALLAH
2025-07-20 00:22:32
10
Aliyu Adamu Abdullahi :
shehu tijani bawaliyibane😭😭😭
2025-04-25 20:48:55
8
@SANIYASNAINI :
Tsoho mai Kwatance! Tsoho mai Mafarki! Tsoho mai Tatsuniya!
Dole a mutu da DIWANI, ba Alqur'ani ba!
2026-02-07 22:58:19
3
أبو زَهْرة :
kwatanche ko nassi 🤣🤣🤣
2025-04-10 06:44:03
5
bigg_fresh_Autos :
Gaskiya sai dai muce Allah ya jikanka Amma akwai matsala pha
2025-11-28 10:10:56
5
ABBAH📖 :
maganar gaskiya mutanen nan za su iya ɓatar da mutum bat wallahi allah eh an san da haka mutum shi ya kirawo 'yan sanda taimake shi kuma wancan daban wannan daban-daban allah dai ya ganar da mu gaskiya ya samu dace
2025-11-30 22:11:35
0
Nigerian independent :
subhanallah kaji kaida aka tambayeka bakabada amsa ba kanata kwana kwane bidi'a shegiyar uwa
2025-12-20 09:20:24
0
user9423583738840 :
wannan misalin banza ne
2025-12-04 14:29:06
4
Mubarak abdullahi abdullahi :
kaji wani rashin hnkl😂
2026-03-08 07:43:29
1
SAUTUS SUNNAH :
An batar wallahi
2025-11-28 13:56:39
4
عثمان إبن عبدالقادر :
kai mahaukaci dan iskan tsoho
2026-02-08 22:09:09
1
To see more videos from user @salahaddini, please go to the Tikwm
homepage.