@garkuwanarewablog: Abinda ya dauki hankali na a tare da wannan Yarinyar ba jarumtar ta ba wurin neman abinda za'a ci ba, Abinda ya bani tausayi kuma ys dauki hankali na shine babu wanda zai zabi yayi irin wannan rayuwar idan ba yana cikin tsananin matsin rayuwa ba, kuma abun ban tsoro wannan Yarinyar daya ce daga cikin daruruwan Yara Mata da Mazaj qanana da zakaga suna gararanba a cikin kwaryar Kano suna ire iren wannan sana'ar, wadda duk a cikin sana'o'in kan titi babu marar farin jini irin wannan saboda tun daga nesa zakaga ana korar su, ba'a so, wasu ma sai sun gama ayi banza dasu ace ai dama ba'a sa ku ba Fata na Gwamnati, Shuwagabanni da masu Hannu da shuni su taimaka a dauke Yaran nan kan titi dasu da masu bara, da Almjirai na cikin lunguna da qauyukka, wayannan kadai can be a threat to security, saboda duk yaron da ya tashi kan titi ba tarbiya komai zai iya zama, saboda ba wanda zai bashi tarbiya, kuma baya ganin girman kuwa saboda ba wanda yaji qanshi ya tausaya masa, toh baya jin tsoro ko kunyar kowa, Shin Yara ma dake kusa da Iyayen su ana tsaye wurin basu tarbiya ya aka qarasa dasu ballantana wayanda babu mai ce masu bari ko yi kaza Allah kayi mana mafita

Garkuwan Arewa Blog
Garkuwan Arewa Blog
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 20 December 2023 17:40:22 GMT
23742
168
8
5

Music

Download

Comments

user8615769924794
FIRDAUSI MAKAMA :
BAMUDA jagororine Kuma Munbarsu da Rabbul Izzati
2023-12-21 07:25:59
1
salma.ibrahim189
Salma Ibrahim :
Allah ysa mudace
2023-12-27 20:02:44
0
danbekuta
N-danbekuta. ( KYAHI ) :
ALLAH sarki
2023-12-25 02:35:16
0
jummaiaudu552
dadiya :
Muslim Muslim
2023-12-22 06:01:41
1
khady0820
Abdulhakeem :
Ameen ya hayyu ya qayyum
2023-12-20 20:06:16
1
zainababdullahi010
zainab abdullahi 8383 :
Allah sarki 😥
2023-12-23 11:31:39
0
ibrahim.mgd
M G.D🤜🤛💪🫸🫷 :
😭😭😭😭😭😭😭😭
2023-12-23 15:27:52
0
yahayayusufliman
@yahayayusif@@@ :
Allah ya gyara mana
2023-12-28 07:42:56
0
To see more videos from user @garkuwanarewablog, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About