@hausachannel1: Aisha Al-falatiya Wakar Salamatu Ƴar Larabawa.#Capcut #viral #hausachannel1 #bbchausa #yagamen #yagamen1 #oldfirm #greenscreenvideo #francehausatiktok🇫🇷 #freedomradionigeria #rumbuntcake #arewaradio #Arewa24 #infinixhot30 #infix #bbchausatiktok#hiphopofthe90s #tiktoknigeria🇳🇬🇳🇬 #lyricsvideo #arewatik #mubarakeeytv #danbellocomedy #History
Hausa Channel
Region: NG
Friday 22 December 2023 08:23:45 GMT
Music
Download
Comments
bahaushe 🇳🇬 :
Allah ya taimaki kasar hausa da hausawa
2023-12-22 08:48:34
8
kel.kzg1 :
Aisha al fulatiya Sudan yanzu haka da wnn wakar a wayata 🥰🥰🥰
2023-12-25 09:27:39
7
ibrahimmuhamma3414 :
sudan musician speak hausa how comes
2023-12-26 23:11:53
5
Al-Ameen :
Allah sarki rayuwa
inama ace rayuwar da tadawo.
anyi missing rayuwa Mai dadi ada.
yanzu Kam duniya duk ta rikice komi ba dadi
2023-12-24 05:45:33
9
@ljyusuf :
plz kabude mana muyi saving plz🙏
2023-12-26 19:19:31
6
Alhaji Alhaji :
Allah sarki aisha fallatiya♥️♥️♥️🌹🌹🌹
2023-12-22 19:26:20
4
Shamsu :
please inason wakarta ta sardaunan sokoto
wadda take cewa
muna maraba da sardauna sokoto
2023-12-22 20:39:11
3
mijinyawa :
RIP Asha
2024-01-14 19:55:23
2
abbakarsd :
Allah sarki life
2023-12-24 14:54:56
2
nagoma :
Jiya bayauba
2023-12-22 09:34:58
2
m.hafeez :
gaskiya bakuyi daidai ba da Baku bari munyi downloading ba
2023-12-24 09:11:20
2
shuaiboude2 :
abamu dama muyi download pls
2023-12-23 10:40:02
2
mer'khan gombe Ⓜ️ :
😂😂😂😂salamatu ta hallakata
2023-12-22 16:43:28
2
DAHIRU"IDRIS UMAR :
masha Allah
2023-12-22 14:35:33
2
HASSAN GARBA :
munaso muyi downloading
2023-12-26 21:20:52
1
Basharmohdwurno :
Duk maison wannan wakar yamin magana zan turamasa
2024-01-14 21:28:08
2
Alin mama 😊 :
kar amanta ayiwa annabi salati🙏🙏💯
2024-03-19 18:22:25
1
Auwal Musa :
Allah yajikanmisilmi
2024-01-13 17:00:05
1
yakubu_m_ibrahim :
Maison Audio Full yamin magana
2023-12-30 00:01:02
1
cisse :
Fulanin Sudan, Aisha fallatiyya
2023-12-22 16:40:35
1
Fatihu Abdulrazak :
duniya kenan Allah ne kadai wanzajje ya rabbi kasa mucika da Imani
2025-05-14 05:37:57
0
Ashiru Ahmed :
inason wakon ammabayanda zan dauka🤣🤣🤣🤣
2024-02-04 23:46:10
0
AMINU BILLY :
Aisha Fallatiya Asalin Iyayenta Yan sokoto ne fatauci yakaisu Sudan Acan suka haiheta amma dai suna zuwa da ita Nigeria domin sabawa da asali.
2025-04-09 18:17:25
1
Hassan bala kimo :
good
2024-01-04 21:30:09
0
To see more videos from user @hausachannel1, please go to the Tikwm
homepage.