@drbunkau: Maganin infection, farin ruwa, kaikayin gaba, tsagewa ko ciwo a cikin gaba ... #magungunan_musulunci #musulunci1 #arewatiktok #arewa__tiktok #hausatiktok #kannywood #malam #malaman_sunnah #hausa #maganinmata #kano #najeriatiktok🇳🇬 #nijar🇳🇪 #arewa #togolais228🇹🇬 #hausaghanatiktok🇬🇭 #hausatiktok #saudiyyatiktokhausa #burkinatiktok🇧🇫🇧🇫🇧🇫❤️ #fyp #foryoupage #viral

Likitanci A Musulunci
Likitanci A Musulunci
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 24 January 2024 08:34:02 GMT
260041
5517
134
1070

Music

Download

Comments

balkisama23
Balkisama :
Assalamu alaikum Don Allah miyake sa in mutum yaje wurin fitsari daga karshen sai ya irinka Jin zafi sosai Kuma bani Jin sha'awar namiji ko kadan
2024-01-26 14:52:58
2
user376966143985
Ummu Saleem & Niimatullah :
mlm Mai Ciki zata iyasha dan Allah
2024-02-06 08:06:01
2
ramleiy1maigwaza
user7552009368178 :
Aslm dan Allah yazan magance wananabun nakanji motsi acikina kuma banajin sha'awar mijina kuma inajin zafin lokacin saduwa
2024-02-04 11:24:15
2
faty.danfatoma
faty danfatoma :
Malam dan allah Menene maganin rikicewar al’ada. Koda yaushe yana zuwa koda ba lokacinshi bane 😭🙏
2024-02-15 22:54:51
0
adamsuffi6622
Adam :
pregnant woman with yeast infection. please is solution?
2024-01-28 20:50:36
4
hauwakulubklakse
Hauwa Kulu B Klakse :
meciki zata iyasha
2024-01-31 11:07:30
3
matanalhajicardinal
Safura 360 :
Please what is the English name of the Medicine’s 🙏🙏
2024-02-02 22:35:44
1
cute_feenerh
@cute_ feenerh :
Dan Allah inaso mgn idan Kuna saidawa Ina adamawa
2024-04-03 03:48:44
2
user3978261553770
rabiatu umar 💖🤗 :
masha allha
2024-01-24 11:56:35
6
maman.nana.baby
maman nana :
Masha allah muna gdy sosai allah y biya
2024-02-03 03:13:58
1
smu19991
smu199 :
Allah yasaka da alkhairi
2024-01-24 09:04:23
5
marawiyya
marawiyya :
very good 👍
2024-02-19 22:08:03
1
maryamsouleymane1
M :
Moun gode
2024-01-24 09:08:24
5
fatimayusuf11
user6683595179376 :
dan Allah anina xansamu bawan ruwan din
2024-12-02 12:48:10
1
salma112233440
ummussalama adam :
wlh nagwada naji dadi sosai
2024-02-04 22:04:27
1
mrsmustyy
Maman Ammiee :
bawon ruman za a rinka sha kenan shikenan ga abu mesauki nan barimufara neman ruman
2024-10-18 07:56:57
1
matar_zauoj1
Najaat haidar :
Mlm Dan Allah ganyen ruman din ko ya'ya
2024-02-22 16:56:34
0
annabi.ne.souturan
Annabi ne souturan :
moun gode
2024-01-24 10:39:48
4
ruwaida694
S&H💎💕 :
Very good
2024-01-25 12:50:19
2
umaima.isah
Umaima Isah :
assalamu alaikum warahmatullah malan na shekara 15 da aure Amma banta ba jin dadin Jima,I bA minene magani
2024-02-02 22:12:38
1
nanagarba650
nanagarba650 :
Masha ALLAH
2024-01-29 16:17:20
1
humairat204
official Aishahumaira :
dan Allah ina zan samu shi ruman din
2024-01-31 13:13:25
1
mahmud.darma
Mahmud Darma :
slm malan barka da warhaka meye maganin tsagewar gaba bayan jima'i?
2025-09-12 03:29:48
0
matar.manya31
matar manya :
Dan Allah ina ake samunsa
2025-05-25 05:30:12
0
missdjert
Hadee🥰 :
bawa ko ganye
2024-01-25 20:13:28
0
To see more videos from user @drbunkau, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About