EXCELLENCY 🤗 :
@Ameesha Beauty-Touch rashinki kusa dani ya sanya komai na duniya yana yimun muni,,tabbas akanki nasan radadin rabuwa da masoyi,,ina kallon hotonki kullum kamar shan magani,, Allah ya kauda duk wata damuwarki Aminatu,, Allah ya kiyayeki dukkan wani sharrin rayuwa,, Allah ya hadaki da abokin rayuwa nagari wanda zaifi kulawa dake fiye dani,,Dan Allah ki kula da kanki jaan dita,,dukda bama tare farincikinki yanada muhammaci awajena 🥰,,inda Muna qasa daya tabbas zan kiraki yau don inji muryarki dukda kince inyi alkawarin bazan sake nemanki ba,,in kinga saqonnan nawa inason kiyi murmushi a wannan kyakykyawar fuskar taki kinji 🥰 byeeeeee
2026-02-15 15:49:07