@kannywoodgallery: #viral #viralvideo #fyp #fypシ゚viral #trendingvideo #hausafilms #kannywoodoldsongsstore #arewa #arewapeople #arewa__tiktok #hausawanduniya🤍💯🇳🇪🇳🇬💟💘💌♥️💞🥰💍💯 #worldwidetiktok #nigeriatiktokers🇳🇬🇨🇦fyp #nigertiktok🇳🇪🤭🌹laisse💟❤️ #westafrica #foryou #kannywoodcelebrities #kannywood
Kannywood Old Songs Store
Region: NG
Friday 15 March 2024 04:23:52 GMT
Music
Download
Comments
waginihh :
Allah sarki abida, i had crush on her, whenever a scene come with abida in it little me will be called to watch, Allah ya jiqanki aunty abida y gafart
2024-04-18 22:35:08
3
Abdulrahman murtala :
😂😂 Gaskiya da yafi yanzu dadi. kamar akoma da😂
2024-03-15 04:30:55
8
Rose 🌹😍 :
Allah sarki rayuwa 😂😂
Allah ya yafe mana 🤣🤣
2024-03-16 10:12:30
4
Anthony Coach :
Allah sarki rayuw abida Muhammad an mori kuruciya 🥰🥰🥰
sanda tai rawar Nan an Sha SURUTU
Ashe da sauran kallo na wannan zamanin 👇
2024-03-17 11:57:50
5
H🦋❤️ :
Wannan rawa haka 😂
2024-03-15 12:17:36
3
Bilyaminu Adamu :
Amma don Allah ina labarin Abidah Muhammad? tana nan kuwa?
2024-03-15 16:53:43
2
muhammadsadiya600 :
ni dau karshen wakar nan wane yare suke yi
2025-06-13 09:49:39
0
خديكه 🥀 :
Wanga rawa haka😂
2024-03-16 22:48:38
1
Usman (Second choice😛😊) :
Allah sarki lokacin muna yara cewa ake abida tayi rawar rashin kunya ashe da kaka zaiga rawar rahma da ya sume🤣🤣🤣
2024-05-14 21:21:03
2
Hajja Hawwa :
dan Allah ana saida glass dinnan har yanzun?🤔
2024-04-28 20:43:49
2
rahilasaniyusuf :
A wannan wakar akace abida tayi rawar rashin kunya Allah sarki yanzu kuma ace me ??
2024-03-15 19:43:20
0
abubakarabdullahimatrix u rimi :
Don Allah idan kana da wakar gari ya waye dikkan duhu na yaye wa ka sakamin 🥰🥰🥰
2024-04-25 16:07:15
2
nasir_gaye0 :
wllhy ada achi lokachi yanxu Dak Burga che
2024-05-07 06:39:52
1
user84861843303 :
ni wllhi kayanta ne yayimin kyau
2024-06-07 21:02:29
1
user7194141194184 :
qauna Allah sarki.
2024-04-07 20:57:53
1
☻ :
🤣🤣🤣🤣🤡ي قدمي
2024-06-10 11:11:44
2
KAFAM’FAMILY :
Ai A lokacin baya duk industry babu waddda takai Abida Moh’d kaudi da rawar kai…. Nikuma shiyasa take Burgeni 😍😍
2024-05-23 20:25:49
1
Comrd Suleiman Proxy :
wallahi matan har sunfi mazan iya wanka dama chan
2024-05-06 08:54:38
1
bobliinn :
Old but gold🥰🥰🥰
2024-03-15 09:56:17
7
Raji Adamu :
Hhhhhhhhh waishi Cele, shi ne Yanzu akeyiwa ɓarna yace sai anbiyashi🤣
2024-03-15 23:06:39
1
mukaddas :
hmm wannan rawar datayi a lokacin akai taya madidi da ita wai bata da kunya yadai take dana wannan zamanin
2024-03-24 19:17:28
1
Sumy’s cakes and pastries :
Kaii amma fa an chashe😂
2024-05-16 10:10:44
1
lBRAHIM SUFYAN SUNUS :
Alokacin fa Ankure rashin ji wanna rawar
2024-03-15 19:35:54
2
user43879577933 :
Duniya labari 😂💔
2024-03-18 20:40:51
1
aminusokotoabdullahi :
This lady has done very well for them, she deserved an accolade!
2024-04-25 12:11:27
2
To see more videos from user @kannywoodgallery, please go to the Tikwm
homepage.