@freedomradionigeria: Shugaban Majalisar Malaman Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya ce Bilitin halak ne a Musulunci. #kannywood #kannywood_exclusive #kannywoodcelebrities #kannywoodtiktok

Freedom Radio Nigeria
Freedom Radio Nigeria
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 29 March 2024 23:04:47 GMT
200205
11202
1886
2088

Music

Download

Comments

yussifhassan8
SENIOR MAN :
I don't understood why this guy so called mallam always answering questions wrong Islamically
2024-03-30 04:30:40
91
minal___mohd_shuwa
Amina Yerwa :
Baima san maanar bleaching dinba fa
2024-03-30 10:12:56
34
abdurahamanlele
abdulrahaman Muhammad :
subhanallah malan Kaci ba haramubane a wata sura awannan shine cinza halinta
2024-03-29 23:45:09
34
moregiver
Voice’s :
Gobe zanfara bleaching
2024-03-30 09:59:44
20
shamkas070
Shamkas :
is this a Kano?
2024-03-29 23:26:45
7
user8473770424682
user8473770424682 :
gsky karyane mungaji da irin wannan iskancin naka
2024-03-29 23:50:57
12
jabeerbawa
Jabeer_Bawa :
Subhanallah 🥺💔 wannan fa directly yana qaryata Annabine S.A.W game da masu canja halitta da Allah yayi musu.
2024-03-29 23:34:02
12
ibrahimyakubualiyu
ibrahim_yakubu_aliyu✅ :
Malam Haramunne Kai Tsaye
2026-02-07 06:30:18
1
afsaglamour
AFSA❤️🌹🔐 :
Alhamdulillah 😂😂 ni kam ko ranar lahira kai zan rike a hujjata😂😂
2024-03-30 08:46:07
2
aljeema
Aljima :
wallahi dazu ma naji a Facebook yace diban kayan Miki ki baiwa iyayenki Bai sani ba,ba laifi bane in kinyishi a boye Bai sani ba
2024-03-29 23:39:18
1
bappahchikaire
BC :
Wato ni daman na jima da sauka an ire iren Fatawan wannan Malamin. Bazaku Fadakar da Jama’a abinda ya dace ba kullum sai kawo rudani. Allah sauwaka
2024-03-30 01:58:28
15
yahaaiimmamy
yahaai :
amma canza halitta haramunne bakada hankali
2024-05-29 22:05:00
1
jangwani1
JANGWANI ✍️ :
ina masu zagi kuzonan tambaya Malam , zan iya Sallah akan falwaya ? eh Idan goshinka Zai taɓa ƙasa . 2 tambaya Malam ya halatta naci Naman Kare? eh indai za'a feɗeshi batareda gashi Koh 1 yataɓaba
2024-03-31 15:48:56
1
chubbylayla3
Layla _____KD :
WATA SABUWA🤔🤔🤔
2024-03-30 12:16:09
2
queenasia66
Queen Asia :
😏 Nifa Shiyasa bana ɓata Wa kaina da jin fatawan wannan malamin
2024-03-30 15:26:06
4
mr.___.mooh
M U B A R A K I S H A Q💥 :
Eraa che 😏
2024-11-10 18:37:46
1
cuteadama1
Adama :
Wlh ya kaiku yabaroku🤣🤣🤣
2024-03-30 08:42:24
2
nraminamusasuleiman
Nr Amina Musa Suleiman (Mrs) :
Ku fahimceshi, abinda yafada gskia ne. bleaching ya zama haramun tunda zai iya haifar da matsala ga lpyr dan Adam
2024-03-30 19:04:25
1
nd_unique
nd_Kano :
Wannan mlm baya tsoran Allah 😂
2024-03-30 09:46:06
1
alioub97
AliouB97 :
Kafin ran sallah na ‘Dashe 😁
2024-03-30 00:36:33
1
oum_abied
Oum_Abied :
Bari naje nasiyo man bleaching 😂😂😂😂😂
2024-03-31 09:50:00
1
d_trustworthy
Al-Amin Jibril :
Allah ya wadaran naka ya lalace gaskiya irin wannan fatawan batada amfani ga Alumma Sam.
2024-03-30 03:48:44
1
naigeneralenterprises
N.A.I GENERAL ENTERPRISES :
Gaskiya Malam sauqinka zai halakar da al’umma yanzu baa saukaka ba ma ya al’umma muke ballantana kana irin wannan fatawar
2024-03-30 14:24:32
1
aljannahtravellingbag
Alhaji for real business :
Aljannah Travelling Bag is available
2024-03-30 13:34:10
3
To see more videos from user @freedomradionigeria, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About