@aliyuizalaplus: Lauyoyina ne suka ba ni izinin ci gaba da hawa TikTok - Murja Kunya. #comraliyuizalaplus

Comr Aliyu Izala Plus
Comr Aliyu Izala Plus
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 21 May 2024 20:46:28 GMT
114914
4241
305
353

Music

Download

Comments

emmanueljames101
emmanueljames101 :
come to abj
2024-05-22 03:21:46
15
umarmohammed186
umarmohammed0871 :
yes
2024-05-23 18:36:49
1
lubcysevents
lubcysevents :
Hmmm gashi nan da sunan gyara an korata duniya 🥺
2024-05-21 22:22:21
31
user3490182516811
user3490182516811 :
wlh murja tana da hankali,don Allah a kyale wannan baiwar Allahn ta sarara
2024-05-22 13:57:26
6
zuciyaannabi
Inyamalash1 :
Wllh idan akwai abinda na tsana ya biyo bayan wannan maganar wllh
2024-05-23 09:35:10
3
matarmijinta226
Sweery💕💕 :
Allah ya shirya ku murja ya ganar da ke gaskiya rayuwar mace ƙalilan ne wallahi
2024-05-23 09:04:01
3
asmeey109
Asmeey❤️🥰 :
Me take siyar wa ne a tiktok kuma
2024-05-23 09:03:12
3
imtiaz_usup
Usup🧢 :
Dan Allah samari mu daure mu koyi Adduar tarewa d iyali domin samun yara wnd zasu zama salihai.
2024-05-22 07:07:29
27
faridalawal33
turaren wuta by fareeda :
wallahi mirja kibi duniya ahankali
2024-05-22 05:41:09
25
sayyada47
sayyada :
kidaibi duniya ahankali Kuma Allah yace yaku wadanda kukayi Imani wlh kushiga taitayinku
2024-05-22 02:34:45
25
taaljanu
SUMEEY HALA♥️💯🌹💪😡 :
wllh kam karki dauki qur,ani meyai xafi ki xamanki Allah dai yakara shirya manake🥺🙏Amma fa gsky yakamata abar wannan mgnr haka
2024-05-22 04:34:43
20
foodie1043
ccccccc 222 :
in rugume Qurani......I can't 🤣🤣🤣🤣🤣
2024-05-22 08:57:12
19
umar.zainab
Daughter sarki zaki :
Gaskiya murja duk wanda ya takura miki allah ya takura musu daraja muhammadu rasulillahi sallahu a laihi wa sallam👍
2024-05-21 22:32:02
18
elajokwu2
Marie :
There are many problems going on in the norther states I see no reason why the law chose her out of all that is going on
2024-05-22 17:33:33
17
nasirsalih.28
nasirsalih28 :
shegiya kayan gwamnati
2024-05-21 22:02:38
17
xeee_md1
Xeee md :
“With out no reason”😁
2024-05-22 17:04:46
12
ashmankad1
Ashmankad📿Ashiru🦅🦅🦅 :
On 16th Phone store
2024-05-22 06:27:04
12
user63971201938383
[email protected] :
wllh kartayi ranstuwar sunada nasu laifukan
2024-05-21 22:13:04
12
meerah_kuye_gallery
Meerah_kuye :
Me kike siyarwa a TikTok dinki daya zama tanan kike rufawa kanki asiri?
2024-05-22 01:32:21
11
maryamsulaiman19
matar oga🦋🖤🦅🤍 :
Allah yazama gatanki murja
2024-05-21 22:52:31
11
yusufthaheer
yusuf taheer :
kaji wawiya saikinyi posting din videon ki da kayan banza tsirara xaki samu kudi Allah ka rabamu da haihuwan irinsu murja
2024-05-21 21:58:57
11
matarogar30
matar oga💪🫶💋 :
waikuwai murjace Kawai damuwarku aduniya kowa yajida kansa
2024-05-22 07:44:56
10
zamani2face1
Malam Aminu Nguru (MAN) :
Allah ykara shiga lamuran Nigeria hmmm shin doka d order yyi yawa wlh
2024-05-22 02:42:51
10
rabiu__fkd
Rabiu fkd :
gata akai Miki
2024-05-22 00:59:05
10
sadywach900
Sadywach organics Skincare :
kin ga on 16th , tunda baki da knowledge. zaki samu...
2024-05-21 22:13:54
10
bellofashion1
Bello Fashion :
without no reason
2024-05-22 17:09:02
9
ismailcboy1
ismailcboy1 :
Come to Lagos 😂
2024-05-22 13:13:49
9
galibaba82
galibaba82gali :
kajidai dai harkar masu jar
2024-05-21 22:45:02
9
kashmoney865
Ukashatu Ibrahim R/Lemo :
Malamaifa dole sai sun cigabada koyar da mu adduar kwanciya da iyalifa
2024-05-21 22:08:51
9
adamutwd
Adamutwd :
Allah ya shiryeki murja
2024-05-21 21:53:12
9
sadik2324
first born :
anaso a kawar da kan kanawa akan badakalar motocin majilisa da abba ya siyo abba to mun gane ka
2024-05-21 21:29:42
9
aemyyy1
aemyyy :
Allah sawake
2024-05-21 21:29:06
9
aliyu313_young_master
ALIYU- SAF-MASTER✅ :
ALLAH ya saka Miki, wlh An zalincekiiii
2024-05-22 15:24:44
8
mrs_girema
SAYYADA💓MRS_GIREMA💓 :
ko Nima bazan rungumi Qur'an out of my will ba gaskiya......zaizo yayi affecting rayuwa naba
2024-05-22 06:05:49
8
maryamah849
Maryam_sy🥰 :
Dama da TikTok kike cin abinci? Kodai fadawa kanki gaskia
2024-05-22 05:55:35
8
mommylutfee
matar hubby💞 :
haba abin yayi yawa a rabu da ita mana haka. komai mutum yayi fa kanshi yakemawa kübar wanan yarinyar ta huta haka ita kadaice take tiktok musulma da zaa takura mata haba
2024-05-22 04:16:22
8
abdolmaleek
Abdolmaleek :
Dan Allah kubar matar nan ta huta 👍💯
2024-05-22 00:21:36
8
user286029945360
private life :
@hajjatubunu0 zo kiji
2024-05-21 21:40:10
8
alhbelloismail631
alh belloismail631 :
ina baru dan jaddorin owa ballike karamar
2024-05-21 21:34:09
8
userhafsatshehu
MrsBalaAliyuDuma :
ni tun ina tsanarta yanzu kaunarta nakeyi wlh
2024-05-22 12:07:48
7
mummy.zaida
Mummy Zaida :
hmmm Allah shiryeki murja kidai bi duniya a hankali Dan duniya batada tabbas wlh
2024-05-22 10:48:27
7
beeminu
Dan small :
shine kikafara da zagi jaka
2024-05-22 08:37:36
7
user2120866688410
user2120866688416 :
Allah ya shige me ki gaba Allah kuma yashiryamanake
2024-05-22 07:11:48
7
yousoufai
Yousouf A. Isah :
wacce ta karya Dokar Allah, Dokar waye ba zata iya karyawa ba?? Allah dai ya shirye ta, ya shirye mu baki daya.
2024-05-22 07:04:45
7
beaut842
beaut842 :
wlh anshiga hakkinta sosai 😭
2024-05-22 06:36:45
7
xeefresh2
xeefresh2 :
akanme zata dauki Kur ani ai ba kisa taiba kawai kun tsani yarinya ba gyaira ba dalili, wannan wace irin takura ce
2024-05-22 05:41:37
7
maigalila5
user24918278010206 :
Se ki yi zagi Za ki ci
2024-05-21 22:50:44
7
maryamyahyayusuf
maryam0808778163028 :
au tiktok dinne sana'a kai murja kalan ki kuwa😌
2024-05-22 16:11:11
6
aisha_pkm
Aisha_pkm :
dan girman Allah kubarta tahuta haba dan Allah 😭😭😭
2024-05-22 14:43:26
6
moher00
M-Bafashi :
Ubangiji Allah ya Tsare ku Murja Tunda kin samu kin fita daga cikin Masu Kwakwalwar Kifi
2024-05-22 12:46:31
6
umarjanda3
umarjanda :
Amma fa kinsani wataran dole zaki mutu kibar account din
2024-05-22 11:50:26
6
mamou3904
Mamou :
dan Allah kushafa ma wanan bewar Allah lafiya
2024-05-22 11:49:10
6
sir_umar_danjeka
Sir umar Danjeka :
Ke kagi ga duniya,Allah yasa kada kidaina,indai duniya Che,kagi kata,karshinki saida goro ko kuma sigari,a gidan wasa,but let’s go🤗
2024-05-22 11:35:12
6
musanalaramma
Musan alaramma :
Jahila
2024-05-22 07:33:58
6
To see more videos from user @aliyuizalaplus, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About