@aishamaikano977: #sahura #danbello #arewa #hausa #nigeria #kano #katsina #kaduna #abuja #beijing #foodblogger #FoodLover #chinafood #china🇨🇳@fatima maikano @Dan Bello

AISHA MAIKANO
AISHA MAIKANO
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 25 May 2024 12:02:05 GMT
1819408
77225
2010
1767

Music

Download

Comments

user4821708344317
- :
Dan Allah kar a manta ama annabi Muhammad saw salati
2024-08-12 23:16:10
100
usermomhibban
mom hibban :
Allah ya nuna mana irin haka a Nigeria
2024-08-08 11:24:35
88
sanfaais19
فاتم احمد :
Wlhi natsani glass din nan
2024-06-27 01:31:04
40
user9243465455608
muhammad Musa :
ni, kawai kinaburgeni saboda baki shigan fasikai. Allah yakaremiki mutuncinki.
2024-06-09 14:37:56
13
papa_gc
Fahad_Gc⛎ :
ya suma suna bada bashi kamar yadda shagunan cikin unguwa suke taimakawa al'umma wajen bada bashi.😏
2024-05-25 12:45:03
63
arabpretty2
بشري🎀💫🤍 :
wayake baki kudi wai
2024-05-25 12:18:35
7
user923077616538
Auwal shuaibu :
kantin shafi,u
2024-05-25 13:40:01
18
namaiarabodanmomi2
namai rabo Dan momi :
yahaya mai Kayan miya arlit ako kan😂😂😂
2024-06-05 13:25:12
8
xarahbintuabie
x@rah~bintu~@bi£ :
i just loved this soul 🤗komae nata na daban ah tic tokers dinma tasan abinda take
2024-06-16 13:32:47
5
ashkadaminiya
ASH-KAD AMINIYA ZURMI :
Amin video first comment 🥰🥰😂
2024-05-25 12:09:28
9
seydoue00
Seydou Enouwer :
Dan Allah kina ta nuna mana cikin birnin ko zaki iya ki nuna mana Qauyukansu. Dan Wasu za sui zatan basu da Qauye 🙏🙏🙏🙏🙏❤️❤️❤️
2024-06-27 15:25:33
8
idrissuleiman60
idrissuleiman261 :
nazaune baiga gari ba
2024-05-31 19:51:18
2
deejarh894
Midwif Khadija 🌹🩺 :
idan nazo irin Wajen Nan a matsayina na yar Nigeria 😂Hmmmm
2024-07-01 12:45:35
2
user8185014206327
salah hamza :
shagon amadi😂
2024-06-03 07:38:24
1
huxaefayareema
Huxaefa yareema :
Dan Allah camera man 🙏
2024-07-14 16:34:05
1
iam_mayroh09
Maryam Bala Gaye :
wato a china babu tukuba komai a tsaftace a rufe
2024-06-03 22:40:02
1
soadat90
୨୧ 𝒮𝒶𝒶𝒹𝒶𝓉𝓊𝓇 𝑅𝑜𝒽 ୨୧ :
Yoooo mu wanan ko shoprite ai bai kaisa ba
2024-08-23 10:12:22
1
seydoue00
Seydou Enouwer :
A Sabon shago 😂😂😂 gun layin tsaba, ko shagon Dan Lami ko shagon mai kampace dake gangaran yan Giya (amma Yanzu an daina saida giya a gangaran) 😂😂
2024-06-27 15:32:31
1
menash33
@Ameenert yobe🥇🌟 :
dan allah waya kaiki qasar nan
2024-08-01 18:59:20
2
aliyurabiugidoga
aliyurabiu :
dan Allah kayanda kika saya akudin najeriya zaikai nawa
2024-07-16 21:55:34
2
am.amina94
Amina yar Asali :
Wow abun yabirgeni🥰🥰🥰
2024-07-13 01:05:24
1
zeey_baby1
zeeyybaby :
kantin rahama store
2024-06-09 09:42:59
1
hajjolove810
Princesshajjo :
nan ma a Saudi Arabia hka shagunansu yake gari guda komai a tsare
2024-06-26 19:59:38
2
amrashzn3xt
amrashbukar137 :
A shagon tsaya daganan Shima layin tsiya gari sea in wuce shagon baxama Innayi sa'a in sameshi sbd yawo gareshi
2024-06-23 07:44:02
1
hassanusman941
HASSAN THIRTY-TWO :
gidan girki
2024-07-30 08:13:18
1
To see more videos from user @aishamaikano977, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About