ubangiji Allah wannan bawankan yarigamu gidan gaskiya Allah kamasa rahama albarkacin wannan tunatarwar dayaman Allah ka albarkaci zuriyansa
2025-04-30 11:05:31
352
Abdool jika :
Wallahil adhim dağa sanda na fara wannan sallolin na rabu da duk wata matsala da xata tayar mun da hankali. Dan Allah adaure a rinqa yi. Idan har kana da daama xaka iya tashi da dare koh tor ka daure kayi kaga abun mamaki dağa ubangijinka. Allah ya sa mu dace
2025-10-18 14:32:29
103
MUHAMMAD II :
The background sound is disturbing
2026-03-14 18:05:59
24
Ayshertoo :
Am here 2025 and am also here in 2026🥰❤️
2026-02-23 22:41:03
38
Rashking :
can someone explain it in English 🙏
2025-05-25 00:47:44
9
Gold princess 93 :
my question is, how many tayiha is in this 4 raka'at ? is it 2 tahiya or 1 tahiya?
and if it's 2 tahiya, should the first tahiya be to saliheen? or
2025-01-11 06:57:05
18
Ahmad D Prince :
Tambayata Anan itace, Idan Kazo Zaman Tahiyya Zakayi Tasbihi Bayan Ka Gama Tahiyyar Ne Ko Kafin Kayi? Sannan a Tahiyyar Karshe Bayan Ka Gama Tahiyyar Sai Kayi Tasbihi Kayi Sallama Ko Zaka Fara Tasbihin Ne Sai Kayi Tahiyyar Kayi Sallah Ma? Sannan idan Idan Ka Taso Daga Sujuda Ka Miki Fatiha Da Sura Zaka Fara Sai Tasbihi Yabiyo Baya Kamar Yadda Kayi Farko Ko Kuma Tasbihi Zaka Fara? Sbd Naji Malam Yace idan Ka Taso Daga Sujuda Sai Kayi Tasbihi
2025-11-24 19:07:20
19
𝒜𝓎𝑜𝓂𝒾𝒹𝑒 🥷 ★ :
Always Do it by 3am midnight 👌❤️
2025-04-29 06:23:41
18
I'm Muslim 🥰 :
please da Allah kamar karfe da yaushe yakamata kayita kafin sallah azahar ya kamata🙏
2025-04-28 20:10:37
12
Itz Ash :
dan Allah Ana zaman tahiya tsakani raka'oe hudu nan
2025-03-03 11:07:26
10
Malan Tijjani Ahmed :
Allah ya bamu ikon aikatawa 🤲
2026-03-01 00:37:28
7
Basma Idris Tafoki :
D background sound 🥺haba mana
2025-07-30 14:44:09
9
💕QUEEN💕HANAN💕MARKAIS💕 :
Dan Allah kidaina wannan sautin in kunsa wa azi wllh wani sautin daukema hankali yake baka fahimtar me ake fada🙏🙏🙏
2025-05-24 12:17:53
7
M❤️🩹❤️ :
Allah ya jikan albanin Zaria 🥺
2026-02-27 03:40:37
10
Dan BOUZOU location VIP Niamey :
ya rabb ka gafarta wa wanan bawan naka wallahi Albani yayi kukari yawa andinin Allah hidiba
2025-07-19 03:38:40
13
Emily brown :
Allah sakama malan da gidan aljanna
2025-04-29 21:07:02
7
khaleefa :
Ya Allah kayiwa wnn bawa naka rahama kasa yana cikin kyakkyawar makoma😔😔😪
2025-05-21 16:31:46
11
Aljannatu Collection🛍️🛍️ :
Allah Kajikan malan da rahama da musulmi baki daya🤲
2025-04-28 22:19:10
9
CHIAMAN 2b :
yanzu da fading wanna maganar tashi she Kara 25 kenna
2025-03-24 22:41:54
6
MUSTY DAN ALI :
don isar annabi Allah ka gafartamana🙏🙏
2026-08-21 00:01:15
1
Nana Balkissa ❤️🌎 :
Allah kajikan malam da rahamar ka 🙏🙏🙏🥺🥺
2026-06-14 23:26:55
2
basmahahmed173 :
the background kiraa is too loud. ka dan rage pls
2026-08-27 18:31:31
1
Call Me Shatou!😊❤️ :
bayan raka'a ta biyu ana sallah mewa?
2026-09-02 17:20:08
1
Muhammad Abdulmutallib :
Allah y jikan MLM😭
2026-09-09 22:54:28
1
S_B_S company 💇♂️💈 :
Masha Allah
Jazakallahu khairan 🙏🥰
2026-04-26 23:13:15
1
To see more videos from user @loveislife261, please go to the Tikwm
homepage.