@dnnhausa: Wannan shine tsohon taken Najeriya wanda majalisar dattawan kasar ta amince da shi kuma shugaban ƙasar Bola Tinubu ya rattabawa hannu domin fara amfani da shi. Zuwa yanzu dai an fara amfani da tsohon taken a hukumance, bayan da majalisar dattawan kasar ta tarbi Bola Tinubu da tsohon taken lokacin da yaje zaiyi mata jawabi ranar Laraba. Wane lokaci zaka dauka kafin ka koya? #nigeria #arewa #nationalanthem #viralvideo #viral #trending