me yasa masu kudi Basu damuwa da saka Kaya me tsada ??
2024-06-03 06:36:17
14
mustapha musa :
abinda yasa masukudi basa damuwa dasa kaya masu tsada sabo da sune kudin bakayan da suka saba
2024-06-03 11:55:02
3
AA RANO :
Allah ya karama lafiya
2025-09-09 08:02:24
0
Michael :
Daya daga cikin Alfaharin kano
2024-06-03 09:03:28
2
Bashir___Lalo :
Money na water
2024-08-04 15:43:52
0
shu aibu mai,gora :
allah ne kadai ke kareka adon kanawa
2024-07-20 19:32:34
0
yakuba abdulkadir :
Allah ya kara karema sheri maigida
2024-07-24 14:01:13
0
joker :
Allah ya karawa mai kudi kudi wlh bama adawa
2024-07-10 14:53:15
0
opicial emirate :
Allah ubangiji ya kara sutura Mai gida
2024-08-18 22:15:40
0
manacoo :
jinka alkhairi ganinka alkhairi haduwa da Kai alkhairi ubangiji ya Kula da lamarinka Allah yay ruko da hannunka ubangiji yasa ni a danshika na alkhairi
2024-08-12 19:17:11
0
ABBAS BABANGIDA :
aslm
2024-08-28 22:45:31
0
excellency❣😍 :
my idol🥰
2024-06-06 18:59:48
1
Ibrahim Auwalu Musa :
Allah ya kara Lafiya da Daukaka Babanmu
2024-07-17 21:39:19
0
yunusa kaiama :
alhaji awwalu rano
2024-08-01 11:17:59
0
@Ayyushkhan🦋 :
Alhamdulillah yau Allah ya nuna mini AA Rano🥰🥰🥰
2024-06-04 12:05:22
1
A S G 👑 :
Maikudi 💸💸💸
2024-07-13 19:22:32
0
abubakarlawal023 :
Masha Allah
2024-11-14 07:21:04
0
MUHAMMAD🕊❤️ :
ARZIKI KASHI
2024-06-03 00:02:00
0
jamiluyala :
Allah yasa albarka
2024-06-06 08:49:41
0
Muhammad isah :
masha Allah, Allah yaqara ma rayuwa albarka 🤍🙏🙏
2024-06-06 13:54:03
0
auwalmuhammadhamz :
very good man
2024-08-29 09:26:59
0
Yaarif mai hula :
Allah yayi mana arziki
2024-06-08 08:25:31
0
Rukayya haliru haruna :
Oil money 😍
2024-06-06 20:51:37
0
Mai Boda :
Allah yakara sutura
2024-06-06 18:59:51
0
Sharifa suraja Imam 💜 :
shege kudi
2024-06-03 09:25:30
0
To see more videos from user @luxuryeventsng, please go to the Tikwm
homepage.