@skigo001: WAKAR Prof. Mansur Sokoto, mni LOKACINDA SUKA GAMA JAMI'AR MUSULUNCI DA KE MADINA Shekaru 30 da suka wuce A cikin wakar Nan Prof. Ya ambaci sunayen da yawa daga cikin abokanin karatunshi Musamman Yan NIGERIA Daga cikinsu Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Dr. Bashir Aliyu Umar AN YI WANNAN ZAMA A RANAR 10-March-2021 Wannan zama ne na musamman da Prof yake yi da masu yin Ittikafi a Masallacin Jumu'ah na Sayyidina Abu Hurairah R.A Sokoto a duk watan azumi bayan an rufe Tafsir na Watan Ramadan A wannan Zama Prof. Yana bawa yan uwa Dalibai dama domin su yi mishi Tambayoyi da suka shafi sassa daban-daban na addini da kuma rayuwar yau da kullun A nan ne wani dalibi ya yi mishi tambaya akan ya rera musu wannan wakar kuma Prof. Ya amince ya rera Masu neman Cikakken wannan zaman su danna wannan Link Da ke kasa https://www.facebook.com/share/v/ 1bY3FCJd8yTQNq7m/?mibextid=TGkgF5 #trending #viral #viralvideo #kebbi #sokoto #kano #nigeriantiktok #fyp #nigeriantiktokLUUU #trendingvideo #arewa_ __tiktokers #nigeriantiktoklIUV • #nigeriantiktokI #arewa__tiktokers hausa #alhamdulillah #alhamdulillah❤️ #sunnah #islam #islamic_video #islamic_media #islamicreminder

sadiq kigo
sadiq kigo
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 08 June 2024 08:54:49 GMT
13866
851
28
61

Music

Download

Comments

sadeeqsadeeq122
SADEEQ MUHD :
ma sha Allah yy
2026-04-23 17:50:44
2
xayyan33
Lazborn :
Masha Allah... jazakallahu khairan 🙏🙏🥰🥰
2026-08-03 07:26:52
0
aminu12309
Aminu+123 :
Allah ya Kara daukaka mlm
2026-08-01 11:12:23
1
ahmadtunga1
ahmadtunga1 :
assalamu alaikum don allah ku dinga samana wakokin proff.
2025-11-20 17:57:17
3
ukasha.auwalu0
mikailu Muhammad :
Allah yakara lafiya darayuwa may albarka
2026-04-10 17:14:29
0
ummukhaleeluniquestore87
ummukhaleel coll. lagos :
🥰🥰🥰🥰Allah kara nisan kwana da kauna tsakaninku.wayanda suka rasu Allah ya gafarta musu
2026-03-26 18:27:49
2
kamal.attajiri
KAMAL attajiri :
allah Yan Kan malan da rahama
2026-02-23 13:21:54
0
khulsum152
khulsum collection 🥰 :
😁
2026-04-13 08:55:21
1
mustyparis1
Paris :
❤️❤️❤️
2026-04-12 15:02:44
1
user4085741939318
amadou foulani :
🥰
2026-02-17 13:49:03
1
tasiualiyuillelabackup
Tasi'u Aliyu illela back up :
🥰🥰🥰
2026-07-15 13:53:42
1
aichaalhjiousman
acha54606 :
❤️❤️❤️
2026-07-28 23:28:25
0
sarkiskaji
Sarki :
🥰🥰🥰
2026-02-24 11:05:55
0
a.t.k.yarga
A T k :
😁
2026-04-18 11:39:26
0
aboubacar9218
Aboubacar :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-09-26 10:43:41
0
mohned433
MOHNED :
2025-12-19 12:29:57
0
kingaja91
👑👑king A J A 563👑👑 :
🙏
2026-04-15 14:28:37
0
ukasha.auwalu0
mikailu Muhammad :
😁😁😁
2026-04-10 17:12:50
0
jafarna23
Jafar Nasir :
❤️❤️❤️
2026-04-09 20:20:37
0
razzakbivess001
king of football 🇵🇹 :
😂😂😂
2026-07-21 23:31:16
0
nuraddeen.nasiru
Nuraddeen nasiru :
🥰🥰🥰
2026-01-06 05:34:09
0
yaranfita
yaran-fita :
🥰
2026-07-08 17:12:30
1
aboubacar9218
Aboubacar :
🥰
2025-09-26 10:44:45
0
dr.kamal001
 🇮🇳🇳🇪🇳🇬@كمال أحمد :
💯💯💯
2026-08-03 16:23:45
0
ahmadamajigh
ANAS :
💕💕💕
2025-01-29 15:31:22
0
To see more videos from user @skigo001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About