Dan Allah inaneman littafin al ajabin so nayi searching bansamuba
2025-05-14 11:27:19
0
Ummu Sahihat :
assalamu Alaikum warahmatullah wabarkatuhu barka da warhaka Dan Allah kisakani a group naki na hausa novel ni masoyiyar kice
2025-02-23 19:20:49
1
@nancy :
Slm brk da safiya ykk pinkish yasau kin jikan yyro muna miki fan alkairi akoda yaushe mesau raron kuako da yau she nanakhadija hadejia muna jiran cigaman mabaraciya in sha Allah 🥰🥰