tab wannan tsohon ya samu matsala tauri Daban shaidanci Daban. wannan BA Dan tauri bane wlh inadaja
2024-06-30 09:01:00
32
BB_ANKA :
Sunansa Alhaji ATTA HOQO agarin ANKA LG a Zahara ZAMFARA garinmu daya dashi shahararren Dan taurine
2024-06-30 11:33:17
5
mikaahmad7 :
Sunansa Atta Hwaqo Kenan Dan Asalin Jahar Zamfara Anka LG Shi Ne Sarkin Yan Tauri Na Anka LG Area dinmu Daya Dashi
2024-06-30 11:08:07
12
Adam jigawa :
bashida Hajji wllh
2024-06-30 07:27:06
5
hamed :
🥰🥰🥰
2024-09-28 16:20:46
0
user3061728102474 :
🥰🥰🥰
2024-08-11 21:45:14
0
user58762439303175 :
😇
2024-08-01 13:15:08
0
souleymanetraor5130 :
dommage, essaye de changer dey
2024-08-30 14:57:52
0
Ghost :
Allah kar ka jarrabe mu a kan imanin mu, shirka babban laifi.
2024-06-30 06:51:41
51
AIA :
lallai maka kiran Allah ne?shedan yaje aikin haji🤣🤣
2024-06-30 09:20:44
19
Chuchungaye :
Wanga arne Na wallah😭
2024-06-30 09:31:59
17
@barkindo :
He should first ask him does he knows shaitan? If yes who’s shaitan? Does he knows what shaitan did that Allah cursed and sent him down!!! I think he’s more of ignorant
2024-06-30 08:31:02
15
Aamynu Ambi :
Allah ka gafartama wannan bawan Allah,,yazo lokacin jahilci,tauri yafi aikin haji,lefin yarima ne wlh..
2024-06-30 06:13:58
11
kskhaleedzubash :
next
2024-06-30 07:37:05
10
dan mai.gari. 227 :
salati goma zuwa ga feyeyen halita s w a
2024-07-01 05:53:31
9
Jafar Anka Son 001 :
Alhji Attah Hwako Sarkin Karman Sarkin Zamfaran Anka Local Government,
2024-06-30 12:37:10
9
M Yakub Fari :
I'm from Nigeria, 🇳🇬 and you?
2024-06-30 06:07:56
9
Karee’sha/khadeejah🥰 :
Aiki game kareka 😂
2024-06-30 11:19:46
8
yahayabage tambuwal :
too innalillahi wa Inna lillahin Raji un
2024-06-30 08:33:20
7
Abba-isa :
SubhanaAllah, asaran kundin jirgi kawai
2024-06-30 01:02:43
7
originallegendghali :
Please 2
2024-06-29 22:58:13
7
MUMMY TWINS GIDAN KAMSHI ❤️ :
innalilallahi wa inna ilaihir'raju un
2024-06-30 16:58:04
6
MUTALA-KODA :
please which country and the village
2024-06-30 15:07:50
6
Jeekern____ Gandau :
next please
2024-06-30 15:13:06
5
Mubarak na asiya :
ko babu lada. to babu laifi. be kashe ko sisin kwabo ba😂😂😂
2024-06-30 13:49:34
5
yaxiid :
allah samudace nasansa garimu yake
2024-06-30 21:31:10
4
ummimuhammed45 :
aikin hajji bai haukan yaro da bai balaga ba da mahaukaci da marar lafiya da kuma wanda baiyi imani da Allah ba etc.
2024-06-30 16:54:12
4
Sir sufee😎 :
ALLAH yabaka ikon tuba Atta kafin mutuwarka abin nan fa yayyi shekaru dayi kaga andawo dashi baya🙏🙏🙏
2024-06-30 15:15:27
4
husseinidbm :
wannan ba abin dariya bane wallahi, abin takaichine.... innalillahi wainna ilaihirraju'un Allah ubangiji yashiryar damu akan tafarkin tsira 😭😭😭😭
2024-06-30 14:04:08
4
bashar__murtala :
kada kajefi shedan tunda ubankane😅
2024-06-30 12:54:06
4
Nuradden :
to murja ga babanki
2024-06-30 12:43:45
4
babankhairat :
Baba Allah swa yakawo hanyar shiriya
2024-06-30 11:06:22
4
SAUDATOU 🎉💗 :
Wannan baba yayi babban rashi a rayuwarsa wlh
2024-06-30 10:58:58
4
abbahalilu345 :
Allah muna roqonka da suffofinka madau kaka dasu na yanka mafiya kamala swt karka jarra bemu da abunda zai ra bamu da imanin mu izuwa gare ka
2024-06-30 08:26:48
4
ATM-CARROT 🥕🏋️♀️✅ :
Tab Lalllai An Samu Babbar Matsala
2024-06-30 07:43:55
4
Ahmad ak☑️ :
@AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬 kaji wani tsoho far wai shedan baya jifan shedan