@zaidou1taza: #vairal_video_tiktok_trending #nigertiktok #Nigeria #libya #libya #nigertiktok #libya #arewa @A B D O O L_G A Y A  @BIG POLICE00 @Yagamen1 @Dauda Kahutu Rarara @baddoo

ZAIDOU🇳🇪❣️TAZA
ZAIDOU🇳🇪❣️TAZA
Open In TikTok:
Region: LY
Monday 08 July 2024 22:13:39 GMT
377528
27082
1809
7726

Music

Download

Comments

user57781731776198
Adam :
Malan,ba,ita yakamata kayima nashiba,wancen matsiyacin Dan yakamata kayima nasiha
2024-07-09 01:09:58
62
fatiruna2020
fatiruna2020 :
True talk mlm may Allah forgive us 🥺🙏
2024-07-09 07:52:13
44
aneesatau1
Oum Noor :
Allah y bashi ikon ganewa y dawo dashi hanya madaidaiciya
2024-07-08 22:38:20
39
khairat0423
khairat :
mlm dan allah kuje ku sameta kuyi mata nasiha pls🙏
2024-07-09 06:19:49
34
lamarana_1
Dabo :
anya kuwa malam ba shine ya turo ka ba. yanzu in kowanne mai laifi zai samu irin wannan kariyar yaushe ne za'a samu raguwar masu laifi kenan ???
2024-07-09 06:47:36
33
user8615769924794
FIRDAUSI MAKAMA :
Allah Yasaka Maka da alhairi, Kuma Allah Yadubeshi Yadawo Yaimata biyayya
2024-07-08 23:23:54
30
bzm457
Zee Collection :
mlm Wallahi tayi hakuri tana mgn shekara bakwai danta baije inda take ba kuma baya kulada yaransa na wajenta koda suna rashin lafiya abunfa ba karami bane mlm
2024-07-09 08:11:31
30
user8352224461568
@umarjamil :
amma gaskiya malam kai baka iya nasiha ba, ai nadauka dan zaka farama fada kafin kazo kan mahaifiyar.
2024-07-09 00:47:47
27
ameebeauty1
ameera :
saw 🥰🥰🥰
2024-07-09 04:52:58
25
abdoulabdoul2552
ABDALLAH BIN AMINOU :
tajaye mi malam kuge kugaya ma dan akuya yagara saboda mace Fa zaka rena uwarka dan iskane ai dan wahala
2024-07-09 00:19:57
21
adamadamadam4856
adamcy :
gsky malam wannan baiwar Allah an kaita bango ne
2024-07-09 00:22:16
20
mamudasabbinkaya
ABBAN SHARIFF :
amin summa ameeen ya Rabbi 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2024-07-09 07:01:50
20
user6732982874783
user6732982874783 :
Allah yabata hakuri kai kuma malam Allah ya saka maka da alkhairi
2024-07-09 06:37:10
18
yakubu8709
yakubu :
Ameen summer Ameen
2024-07-09 06:02:21
17
aishasiddikisidiki
aishasiddikisidik :
Yes Yes maman😭😭😭😭😭
2024-07-09 04:04:04
16
asmaumusa53
asmaumusa53 :
karku manta akoi mata masu raba uwa da danta ,kuma ita uwa che bai kamata tafada haka ba,fushin iyaye babu kyeu .
2024-07-09 06:29:45
15
mohammedaisha919
Mohammed Aisha :
you are right
2024-07-09 06:57:19
15
usainisausaini
Ahmadtijjaniguruntumbauchi :
saw🥰🥰🥰🥰
2024-07-09 06:06:46
15
musamsmart
Mustapha Musa Smart :
Allah🙏
2024-07-09 05:00:34
15
muhammed_musbahu
محمد محمد :
Ameeen ya hayyum ya hayyum Mallam
2024-07-09 00:37:43
15
yarbuzaye1
yarbuzaye1 :
Ya Allah yasa tayafe masa🙏😭
2024-07-09 00:01:48
14
abdullahialiyu298
abdullahialiyu4563 :
kai malam Ba wani Gyara dazakai danta Dan Iska ne Asararre
2024-07-09 00:53:48
14
moustapha.harouna38
moustapha harouna :
جزاك الله خيرا
2024-07-08 23:58:32
14
user6722231085720
user6722231085720 :
haba kadau ciki wata tara bakada lfy watama asibi takarayuwa harsai tahaihu haba uwa uwa wlh bawasabace maza dakun san yanayin rayuwar xama da ciki
2024-07-09 07:32:33
14
amadouidrisidris
AmadouIdris Idris :
saw🤲🤲🤲
2024-07-09 07:03:17
13
To see more videos from user @zaidou1taza, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About