@nazeefikada: so ke nan #kaddararso

nazeef kada 🐊🐊
nazeef kada 🐊🐊
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 09 July 2024 22:27:27 GMT
417936
31100
720
593

Music

Download

Comments

queen_fatimah11
Queen_fahteemah👑👸❤ :
Favorite song all the best🙏👍🥰❤
2024-07-10 13:07:19
30
ibrahimsunusiado
IBRAHIM SUNUSI ADO GAMA :
Wakar Nan Babu Basira Sam a Cikinta
2025-04-12 17:30:54
5
abdul.rahman4891
Abdul Rahman :
Ina da complete song dinnan 1234 Mai so ya min magana
2024-09-01 22:02:40
10
zainab_m_bello
Zainabou M Bello❤️🦋 :
wlh Ina son wannan waqar over still inada complete dinta
2024-07-10 05:50:40
11
baby_jermy
baby_jermy :
Allah sarki nadade ina sauraren wakarka
2024-07-10 17:27:05
3
user51210115349671
user51210115349674 :
masha Allah Allah Yakara basira
2024-07-11 13:39:23
2
young_bigey_jeg
young bigey_Jeg :
toh wlh ni jiya jiyan nan nadakko ta complete a audiomack kuma se gashi naci Karo da ita yau jul/10/2024 koh da aljanu kake aikineh
2024-07-10 22:48:04
6
ismailayuba6
Mai_Fata :
Gaskiya kana da masoya sosai Allah ya kara basira
2024-07-11 20:28:44
2
safieyertsanusieashiru
safieyertsanusieashiru :
Sai naji har raina na karbi bukatarta 🥰ina son wakokin kaddarar so sosai dukansu babu wacce ban iya ba 💃💃💃
2024-07-10 22:51:30
6
nadiayushau
Nadiya Yusha'u salihu :
idan inajin waqarnann kamar zanmutu
2024-07-10 08:35:16
6
babynhassan2
Babyn Hassan ❤️🔐 :
Duk na iya wakokin kaddarar so har kuka nake yi ji nayi kamar dani abin ya faru😭😭😭
2024-07-11 09:54:12
3
eeshluxeempire
Eesh Luxe Empire :
allah sarki i remember those days this is my best song complete na ke binta yanda kasan ninayi dan allah ina zansamu yanzu
2024-07-10 07:37:39
6
deejayshcollection
Ayeeeesh dodo🦋 :
Ma shaa ALLAH sae ynzun akayi vedio din wakarnan? inason Wakar nan Wlh 🥰💃
2024-07-12 21:08:00
1
mrs...001
Narnah H :
wannan waqar har kuka munyi akanta
2024-07-10 22:08:00
1
user15797069398853
Halimatu Muhammad :
wow Masha Allah
2024-07-14 11:18:54
1
teemahsanikmatah
Teemah Sani K Matah✍️ :
Please dan Allah waqar Nan ah gaske ah kaiyi ta sabida wllh nayi 😭😭😭kuka sosai danaji waqar🥺
2024-07-11 11:21:16
2
queen_nasmah_lgmventures
queen_nasmah_lgmventures :
Waƙoƙin nan suna cikin waƙoƙin da na fi so 🥰🥰🥰
2024-07-11 21:27:02
2
aliyuidrishusaiin
Aliyu idris hussain :
Allah yakara basira wakar nan tayifa najita kamar bazan dainaji ba
2024-07-10 13:12:51
2
habibuyusufmaifata
habibuyusufmaifata :
ban gajiya da sauraron waqr nan wlh masifar sonta nike
2024-07-10 22:31:30
2
hassanayusuf68
hassanayusuf68 :
Masha Allah
2025-03-04 21:02:06
2
zainabmuhammad123
zainabmuhammad123 :
wllh nida qawayena harseda muka rubuta lokacin duk bamuda waya 😂😂
2024-07-10 12:02:35
2
afreenabeey
Afreen Abeey :
Allah y kara basira wlh ina son wakar nan😊
2024-07-10 12:21:11
2
halimatusadiya07
sadiyayau80 :
allah sarki ina matar ka
2024-07-12 15:01:35
1
user4829241117732
zeebaby :
Wlhy enah son wannan wakar😊
2024-07-10 21:36:34
1
jameelaty49
Mu'alleemah :
Yaushe xan fara yimaka amshi????
2024-08-05 18:28:45
2
To see more videos from user @nazeefikada, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About