@rmb__collections:

Rumaisa’u Muhammad
Rumaisa’u Muhammad
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 15 July 2024 18:33:45 GMT
13779
286
152
133

Music

Download

Comments

mrs.madaki
dahbab♥️ :
Wallahi wait for your own
2024-07-16 07:46:56
0
rufaidaabdullahi0
rufaidaabdullahi37 :
hmmmmm anturo shi a group wawiya kawai
2024-07-16 10:47:33
0
user75965833210584
ma'u sadiq :
O Allah
2024-07-16 07:33:59
0
nashaatukabir
Nashaatu Kabir :
Harda dariya hummm
2024-07-15 22:14:15
0
queen_hajjo2
Queen_hajjo❤️ :
Shikuma mijin wawa kina zagin uwar gidan shi yana kallon ki harda gorin haihuwa haba 🥺💔
2024-07-15 22:17:12
9
maratussalihaa
أمي 💞❤🥰 :
lahaula wa la quwata this duniya 😭😭 people are heartless Dan ubanki ke da kika kashe ta zauna duniya karki mutu , this life no balance
2024-07-16 06:36:13
5
nashaatukabir
Nashaatu Kabir :
Kijira naki mutuwar bazaiyi kyauba wlh
2024-07-15 22:13:29
6
zainabkalo
The sisters collection (TSC) :
wallahi karyanta ne lbr taji lokacinda abin yasamu uwar gidan ko mafarkin aurenta baayi ba shegiya tayi ne don aganta as Wani abu
2024-07-16 10:45:31
1
_momietah_
𝐌𝐨𝐦𝐢𝐞𝐭𝐚💫 :
Innalillahi wainna ilayhirrajiun Mata da qafarmu zamu kai kanmu wuta akan kishi kuma kishin baya hana maza neman mata Allah kasa mufi qarfin zuciyarmi 🙏🙏🙏
2024-07-15 20:54:59
1
ameenaa248
ameena ibraheem :
hankalinki kwance kina maganan kin sanadin kashe mace wnn magana ni dafari ma bazaci ta rasu bah yada take maganan with heartrd kai Allah yajikanta ai ke sai kizauna ki zaman duniya shgiya
2024-07-16 09:37:59
3
ragadaauba
user723957301739 :
kesaiki zauna kijiran duniya
2024-07-16 13:59:33
2
_funny_2023_
funny always :
toh nidai abinda nake tambaya akai shine,is she ur friend Rumaisa'u
2024-07-16 05:05:10
0
jameelaty_
JAMEELATY :
Ai ta sharing har ya kai kunnen yan uwan marigayyar shegiya yar iska
2024-07-16 17:26:22
3
maimuna6466
mom nadia collection :
Allah yashiryeki Halima
2024-07-16 17:13:23
2
rukayyatu060
Rukayyatu :
innalillahi kuma Har kina iya bada lbr mai Makwana ki koma daki kita kuka kina istigifari ko Allah zai karba ya maki sasauci lallai imaninki ragarge ne
2024-07-16 17:07:18
1
sumyglamour
Sumy’s chop :
Innalillahi wa’innah ilaihi rajiun wanga rashin imani har ina har proud take tayi sanadiyar kishiryarta some people are heartless 🤔😢
2024-07-16 16:52:10
1
zakiyyalawan
zakiyya lawan :
Tir
2024-07-16 16:46:35
1
aeesher2muhammad
Areefah :
innalillahi wa inna ilaihi raji'un. ALLAH sarki
2024-07-16 16:40:00
1
cwtnybah
Muniba YS :
Kai duniya
2024-07-16 16:31:56
1
aishabobbo22
aisha bobbo :
ya Allah 😭
2024-07-16 16:31:19
1
mrsabdurahmanmairiga
Mrs Abdurahman mairiga 🥰 :
Allah ya hadaki da daidai ke .
2024-07-16 05:34:19
1
last_born115
LAST_BORN 🥰👩‍🦰👩‍🦰 :
inalillahi kayi kisan Kai kuma ko ajikin ka Allah ya kare mu😭😭
2024-07-16 03:01:22
1
ummeetyy
🦋u🦋m🦋m🦋ee :
Kinyi asaran wlhy
2024-07-15 19:02:48
1
aishaabdullahiummi1
ummie :
Allah yasa mugama da duniya lafiya
2024-07-15 18:39:47
1
princess.m23
𝑀𝑎𝑟𝑦𝑎𝑚🤍. :
Allah yas mucika da imani
2024-07-17 14:12:04
0
To see more videos from user @rmb__collections, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About