Allah ya jikan mallam da rahama yasa yana cikin dausayin Aljannatul Firdausi 🤲
2024-07-16 15:47:31
117
Mysha collection 🥻👖👜🥿👠 :
wlh seda nayi dariya over😂😂 dukds naji haushi
2024-07-18 21:50:44
5
Mlm Shuaïb bin Muhammad :
Wallahi malam da ba dan ka jayo Aya ba , da na zage ka , na ce kai dan iska ne , Amma wallahi ka kawo aya ,
Allah ya kai rahma a gare ka , ni batijane ne amma a nan na jinjina ma
2024-10-04 11:31:53
1
Umar m tanim :
wadannan malaman sune akecewa sunmutu Amma kamar sunaraye
Allah yagafartamasa
2024-07-17 06:11:48
15
maarufharisu :
shifa wanna Mallam kowa yarda Cewar mutumen kirkine To Allah yajikansa da Rahama
2024-08-19 10:52:03
21
Imami🥰 :
Izala kune ke koyarwa erin yanda maxon Allah ya koyar Allah ya jiqan malam y gafarta mashi Allah Aljanna ne makomar ka
2024-08-30 15:24:23
11
Imran_atomzy :
malam yace aii baninace bah😂😂😂
2024-07-20 09:02:54
0
Umar Applefix :
Kaji Ahlussunnah Yace Dan son Annnabi a saurara.🥰🥰 Kuma ake koya jima'i nidai sunna ta gamsar dani.🥰🥰🥰
2024-09-08 11:16:58
2
Moussa Aminou :
Allah ya gikan mallam da rahama ya gafartamichi
2024-09-18 11:17:25
0
user8118233435456 :
allah yajikan malan
2025-04-01 23:34:43
1
sarauniya :
Allah ya jikan malam da rahma. Wannan shine gaskiya. Allah yasa mudace
2024-09-01 12:48:24
2
mansurshehu520 :
Allah ya gafarta ma malan
2024-07-18 17:29:12
1
Aminu Bala :
Allah jikan mlm
2025-05-04 18:43:14
1
Muhammad Bello :
Hahah🤣🤣🤣🤣
2024-07-17 18:06:52
1
Yahaya.hashimu :
Allah.yajike.mlm
2024-07-16 21:46:05
1
abubakarshitualan :
allah yajiqan malam
2024-07-25 23:14:26
1
SB TEXTILE NG🇳🇬 :
Allah yakai haske kabarin malam
2024-08-24 04:30:44
16
Moussa Aminou :
ya ssa aldjan na ce makoma
2024-09-18 11:17:46
0
albab hadit,,(235) :
@mon
2026-07-26 14:34:12
0
NAKASA :
Asim 🥰🥰🥰🥰
2026-05-07 21:38:49
0
senjauro :
Allah ya Kai Rahma zuwa kabarin Malam 🥺
2025-09-06 14:41:00
0
nasiru usman :
2026-07-17 00:17:39
0
A u musa :
Allah yajiqan malan
2024-08-25 09:19:09
0
To see more videos from user @umar_elfarouk, please go to the Tikwm
homepage.