@mujaheed.mohd: #mujaheedmohd #jamiyyarmatasa

Mujaheed.mohd🧑‍🔬🧠
Mujaheed.mohd🧑‍🔬🧠
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 18 July 2024 13:50:37 GMT
3811
358
115
26

Music

Download

Comments

abdallahbala60
Abdallah :
Shima haka yake zagin kwankwaso aii😳
2024-07-18 14:34:25
2
ummulkhairisaniahamad
ummul💃💋❤️ :
Amma kuna bani mamaki shi da yake zagin mutane yakewa iyayan wasu kazafi da kage fa to Wlh ynzu ya soma ganin balai Ko kai ne kayi haka Idan wani ya barka wani ba zai barkaba ai siyasa ba hauka bace
2024-07-18 14:43:10
2
siddiqasaniallambaran
mum nenah :
shima fa haka yakewa mutane tsumagiyar baki, kaga ai yanzu shima yaji ajikinsa, subhanallahi sannu
2024-07-18 14:30:22
3
magajinmalam1
Magajinmalam1 :
hasbunallah
2024-07-18 14:37:27
1
garbamohammedaliy
Maishuwaki :
mujaheed Wallahi abinda yayi muni Kuma wulakanci ne Amma ba marsala zamu dau mataki Kuma zamu maida biki ni Dan kwankwasiya Amma na damu kwarai
2024-07-18 14:42:42
3
magajinmalam1
Magajinmalam1 :
mujahid wlh shine dalilin dayasa na tsani siyasar nigeria abun yayi muni d yawa ai
2024-07-18 14:38:12
0
user4039126226168
轉瞬即逝的告白 :
saboda baizagi ubankaba
2024-07-18 15:09:56
1
kingahmed.abdo14
Ahmed Abdo :
@da kamata yayi akashe dan iska
2024-07-18 14:54:13
1
abubakarahmedngab
amir bawan Allah :
ya Allah kasa ayi wa baban wannan yaron haka 😅 tunda baka da hankali
2024-07-18 14:53:11
1
jamiyyarmatasa27
JAM'IYYAR MATASA :
Wallahi sam bai dace ba
2024-07-18 14:51:20
1
omarfarouq772
UMAR - FAROUQ - :
na yadda kano suna da hakuri
2024-07-18 14:50:53
1
rukieees
Ruqayyah Mahmood :
Allah sarki
2024-07-18 14:50:46
1
shamsubabba
Shamsu babba :
Shima haka yarinka zagin jagora meyasa shibesan wanda yafishiba nima banji dadiba amma yana dadamuwa
2024-07-18 14:49:04
1
hassanmohammed3026
Hassan Mohammed3025 :
wllh dole akamo wanda yacewa dan balki commada zarafi
2024-07-18 14:40:50
1
user5544038635444
kainuwa dashe Allah :
Allah yasakamashi 😭😭😭😭
2024-07-18 14:39:27
1
its.manger
it's manger :
gaskiya ne Allah yasakamasa
2024-07-18 14:29:52
1
kaybeewire4
kaybeewire4 :
oha will dukkansu tsinannune wlh
2024-07-18 14:25:09
1
itzbabangidabangi
itz bangis :
Gaskiyane wannan
2024-07-18 14:19:58
1
hasinat212
hasinat212 :
dan biliki kwamanda every where 😂😂😂
2024-07-18 14:19:45
1
usmanaabdulmdallb
kano cyclyn :
gaskiya nima banji dadin abubda akayimishiba duk da bana goyon bayan abun dayake
2024-07-18 14:09:03
1
abduldandashi1
@Abdulbari Abu hisham :
gaskiya ne mujahedeen
2024-07-18 14:04:41
1
real_tagwayen_mata04
Tagwayen_mata04 :
Wallahi Wannan Rashin Mutunci ne da Rashin sanin Darajar iyaye Idan mutum yasan Darajar iyayansa wallahi baze tozarta iyayen wasu ba
2024-07-18 14:04:13
1
ummisaji
user4444456 :
Alhakin Abba ne Babu irin cin mutuncin dabasuyiwa Abba ba Allah sarki Abba me hakuri,duk da dai basu kyauta ba,saura Dan bbn gawuna
2024-07-18 14:02:43
1
ibrahimshehu413
ibrahimshehu413 :
Supa ragowar gwamnonin na Nigeria bazasu dauki adawa ko irin zagin da akewa Abba wlh bazasu kyale mutum ba wlh
2024-07-18 14:02:00
1
kabirbashir833
Kabir Bashir :
shuwagabannin najiria senye abinda yafiwannan
2024-07-18 13:55:44
1
To see more videos from user @mujaheed.mohd, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About