@honsaifullahihassan: GA OGA❤️ #onthisday #saifullahihassan #impossibleisnothing #wemove #saifullahihassa #Leader❤️ #mreducation #madugu #PoliticsToday #NNPP #Kwankwaso #kwankwasiyya

Hon. Saifullahi Hassan
Hon. Saifullahi Hassan
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 18 July 2024 20:06:29 GMT
77048
9433
221
309

Music

Download

Comments

abukhaleedo
GOD FIRST :
uban masu uba dan musa mai Allah Angon salamatu baban mustapha da mubarak ogan Abba gida gida Allah yama abun zato bai zataba
2024-07-18 20:45:08
18
sunusi_442_jos
sunusi_44²_jos :
wallahi ko tinubu bai isa yatara irin wadannan mutanen a lagos ba . kacika mai kano da kewayenta
2024-07-21 12:44:42
13
shamzan4190
shamsudden Abdullahi Muhammad :
Aljannah me masoya da yawa rugum kake babban motsi tsini kake maganin tsinannu Dan musa me Allah ubanmu abun qaunarmu maganin kukanmu Dan waliyin Allah lafiya zaka gama sarkin siyasar duniya 💞💕💞💞
2024-07-18 20:16:27
13
nuraayuba01
nuraayuba372 :
abark sai ta allah tayi
2024-07-20 14:11:56
6
ayatullahi_fiya_fiya
Ayatullahi Garba Nasiru :
Ya ubangiji Allah ka kiyaye mana Jagoranmu ya Allah 🤲
2024-07-18 21:49:30
10
qaunatabeby0
Sadiq Aminu Bala :
wllh wanna mutanan ko shugaban kasa bola tunubu Bai isatara wanna alumar ba masha Allah jagora Dan musa🌹🌹 Allah yabaka Nigeria 2027 insha Allahu rabi
2024-07-22 17:42:36
3
_moh_tahr
EL_TAHEER :
Jigawa state
2024-07-18 23:06:31
3
dansadii
DAN SADI :
Jagora Nagari Kuma Abun Koyi 🙏💯
2024-07-20 00:11:04
4
sir_musawa
sir_musawa :
Ya mayar daku yan qauye kowa da jar hula 😹
2024-08-10 11:41:51
1
mo.sani.balma.1
MO.SANI.BALMA :
allah qaralafiya jagora♥️💔❤️
2024-07-23 17:10:21
2
umarrabiuali0
Umar Rabi'u Ali Tumfafi :
Allah yayi maka shugaban Najeriya
2024-09-29 16:23:39
1
najibsaniado
Najib sani ado :
Ya taimaki rayuwa matasa ba adadi Dan sun soshi ba laifi bane
2024-10-12 10:33:48
1
officialfarouq8
official farouq :
the leader may almighty Allah be with u out jagora official Farouq From kd se madugu 2027 in sha Allah
2024-09-29 16:53:04
2
123ismailagaro
Dan garo :
Allah yataimaki Mai talakawa
2024-08-14 14:25:16
2
itz_daddy19
daddy :
at Hadejia
2024-07-24 21:57:56
2
shehujilawa
shehujilawa :
kwankwasiya Amana
2024-07-24 20:37:24
2
umarjuli
Umar Juli :
Abarka seta Allah tayi
2024-07-19 19:41:27
2
khalamullah11
Khalamullah✅ :
Wow gaskiya dan musa yayi wallahi
2024-07-23 19:38:38
2
_abacha
muhdmmad lbrhalm adc :
2
2024-07-20 09:33:45
1
hon.mukhtar.indabawa
Hon. Mukhtar Indabawa :
Madugun my kwankwasawa Allah y kara Daukaka y baka Nigeria 🤲🤲👏🥰🥰
2024-08-11 10:10:25
2
sulaimanibrahimdi3
Suleiman..3 :
Sai megida
2024-08-12 00:25:10
1
muhammad_karibullah
KARIBU ADAM :
this is hadejia
2024-08-12 20:00:48
2
aminuyahaya1738
alameenyahaya575 :
kowa namu harda aljanuma wlh
2024-07-19 09:02:24
2
kabeerginsau
kabeer ginsau :
this is hadejia
2024-08-10 23:43:30
2
bulama1001
shuaibubulama467 :
This Is Hadejia. Ina Wurin Wallahi. Naji Dadin Wannan Rana.
2024-07-24 17:34:38
2
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About