@khamis_ali_m_abdullah: Annabi S A W ya ce Duk Wanda ya Tuno Allah shi kadai Har yayi kuka Wannan Hawayen ɗaya Zubar da Izinin Allah Zasu kare shi daga shiga Wuta inji Manzon Allah S.A.W Professor Mansur Isa Yelwa Hafizahullah#khamis_a_m_abdullah #drmansurisahyelwa