@creative_deeni: Masu amfani da Android - Android Users! Shin ka san zaka iya browsing ɗin internet a lokacin da wayar ka take Flight mode? Wasu lokutan kuma muna cikin amfani da wayoyin mu a internet kwatsam sai a kira mu, a wasu lokutan muna son amsa kiran tare da cigaba da harkokin da muke yi a online... amma daga zaran mun ɗauki kiran sai network connection ɗin mu ya katse. Kubi wannan hanyar don magance wannan matsalan, tare da samun daman yin browsing Koda kuwa wayar ka tana Airplane ✈️ mode #learnwithdeen

Deeni™
Deeni™
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 27 July 2024 15:21:11 GMT
56175
5873
106
523

Music

Download

Comments

dinasir4
D'Nas ✅ :
pls telegram dina ne nayi log out yaki komawa saka makon basa turomun da code ta SMS please help out🙏
2024-07-28 22:41:13
1
abufatima806
Abu Fatima :
nayi missed dinka bro
2024-07-28 11:43:22
0
adamoushehou
ADAMU SHEHU :
already na seta 👍
2024-09-13 21:01:04
0
deen.aljajawi
Deen aljajawi :
tnx alots
2024-07-28 13:42:51
0
nuhu.samaila3
Nuhu Samaila :
done
2024-09-21 16:55:25
0
adamoushehou
ADAMU SHEHU :
already na seta 👍
2024-09-13 21:01:04
0
anassbfulani6211
Anass Hassan73 :
Yahoo boy
2024-08-07 14:01:20
0
muhd.lamin.abdullah
Muhammad Lamin Abdullahi :
nice boss
2024-07-29 13:20:52
0
muhd.lamin.abdullah
Muhammad Lamin Abdullahi :
nice boss
2024-07-29 13:20:52
0
onedayoneday47
bubamusa962 :
great
2024-07-29 06:12:24
0
abubakarsadiq0177
sadeeq santuraki,👌 :
thanks a lot
2024-07-28 06:23:26
0
56c062
56c,,,06 :
goot
2024-07-28 07:43:25
0
dr____adamu
OFFICIAL_Dr_ADAM :
done
2024-07-28 07:28:05
0
blackwlf7
AWANCY AKA ODG :
Boss ya maganar wannan course naka na conten creation ne
2024-07-28 10:16:28
0
mkabir0098
Muhammad Kabir :
nawa bayayi wllh 😫
2024-07-28 11:01:54
0
marayaphotography
موسى آدم مرايى :
Yau kam dolena na godeema.
2024-07-27 23:21:03
4
haiba_graphics
HAIBA_GRAHICS :
Yanzu haka wayata tana flight mode nake waya ✅ tnks Boss
2024-07-28 07:30:55
1
user71202322629011
MUHAMMAD MUSA :
na gode maigida
2024-07-28 13:10:31
0
eeshart27
🧕✌️ :
Tnx already tawa a bude take
2024-07-28 09:10:29
0
diniabu2022
Mr deeny :
pls last year ka taba yin bayanin yadda mutun zayyi yayi clearing memory na waya idan tana Nauyi pls I need this
2024-07-28 08:40:34
0
__sir__ameen__
Aminu bala🤍🥀 :
muna jiran next video
2024-07-28 08:00:41
0
magajimuhammad90
Magaji Muhammad :
ya dan Allah yaya zanyi ingoge email akan samson saboda nasayeta kuma akoy email akay pls 🙏
2024-07-28 03:21:33
0
ashiru578
Na Goma :
nawama abude yke ko yaushe na buse ohoo Kuma tabbas inayi
2024-10-08 22:14:50
0
user46924037407292
user46924037407292 :
aslm wallahi nasaka a wayana layina ya daina hawa a kanwayana idan wani yakirani saiyachi number busy
2024-09-17 12:26:59
0
To see more videos from user @creative_deeni, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About