@mu_koma_tsangaya: #mu_koma_tsangaya #hausa_tiktok_fyp_hausa💞💞💞 #kanotiktok #🥰🥰🥰🥰❤️❤️❤️ #fypシ゚viral #nigeriantiktok🇳🇬 #foryou #hausatiktok #pyfツ #nijar🇳🇪

Mu Koma Tsangaya
Mu Koma Tsangaya
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 28 July 2024 20:22:51 GMT
772122
43208
2156
7074

Music

Download

Comments

sharihuddeennawaz0
sharihuddeennawaz0 :
wallahi babu abinda yaKai alqurani Dadi don Dadi ji nake kaman nayita kuka
2024-07-29 07:28:50
109
ba__agittamabk
isah :
Allahu akbar wlh nafi awa biyu ina cikin wannan page dan natsuwa da nishaɗi.sallu alal nabiyu karem s.a.w
2024-08-02 08:02:28
64
mai_batalia1
مي بتالية📚 :
يا ايها الذين امنواTA ZO SAU 89 ACIKIN QUR'ANI,TA FARKO TANA CIKIN BAQARA TA QARSHE TANA CIKIN SURATU TAHRIR
2024-07-29 09:51:30
33
nuraddeenrabiurafukka
Nuraddeen Rafukka :
wannan bawan Allah irin muryarsa Daya da kakana 😢😢😢😢😢😢
2024-07-28 22:45:41
33
shk.abdulmutalib
Abdulmutalib :
اللهم اجعلنا من اهل القرآن
2024-07-29 14:31:29
25
dankawu16
《A.M》♤♤♤DAN KAWU :
Allah kabiyawa wannan bawan naka bukatunsa na alkairi
2024-07-28 21:28:09
25
sadiqabubakardollars
sadiq :
don Allah wannan yaje yamana full Qur'an udio a studio pls muryarsa tanasa nutsuwa wlh
2024-07-29 20:50:10
22
chairman2401203
Chairman :
Allah Kasa. kur'ani ya cecemmuu. aa duniya Madison jin karatu fiyye da komai
2024-07-29 10:55:29
21
bellobaballo7
bellobaballo :
Masha Allah, Allah yasa shine sanadin tsiran ka a wajen Allah ranan Qiyama
2024-07-29 09:54:07
21
bengaminbilyaminu
Bengamin :
Masha Allah wallahi inajin dadin Dan dalin,nan dan wallahi ina qaruwa sosai Allah ya saka da alkairi
2024-07-28 21:58:11
18
user759000541
Yunus Suleman68 :
Allah yasa qur ani yachechemu
2024-07-28 21:22:47
15
user6840941449010maaruf
maaruf sarfilu :
ma Sha Allah karatu cikin nutsuwa
2024-07-29 09:08:10
14
abbau173
abba umar173 :
لا اله إلا الله اللهم اجعل القران العظيم ربيع قلوبنا ونور صدورنا يا الله يا الرحمن يا الرحيم
2024-08-26 17:09:33
11
magajinmalam1
Magajinmalam1 :
Goni 🥰
2024-07-29 10:05:31
10
user4325815975272
zaujatul Habib :
Maasha Allah, Allah ya qara daukaka.
2024-07-29 05:37:53
10
ashiru4090
Ashiru :
Allah Ina rokonka ka hadamu cikin aljanna tare dawanam alarama don alfarman annabin rahma
2024-07-31 22:51:22
9
imamu147
Abu-عبدالرحمن :
WLH KAMATA YAI A QASAR NAN ANA BAWA IRINSU KOMAI FREE
2024-07-29 07:50:57
9
user5757872800722
user5757872800722 :
Ilimi girmane! ilimi yayii
2024-07-29 05:17:20
9
social_ustazz
social ustaz  :
Allahu akbar tilawah ta zauna 🥰🥰😍😍
2024-07-28 20:41:20
9
salis_i_idris
salisunmamauser398191 :
Da Allah yasa inada Dama dana kai Gwani Hajji ko umrah wlh
2024-08-03 08:12:53
8
humairana5
DANDO P.O.P 08035197191 :
لقد خلق الله القرآن لينقذنا
2024-07-31 05:28:43
8
umar40505
The_King 👑 :
Kai Naji dadi ganin wannan video wlhi ❤️
2024-07-30 11:29:14
8
user7638336056324
Lawal UPE :
Ina cikin farin ciki dana hadu da wannan karatu, Allahu Akbar!
2024-07-29 07:11:37
8
balarabea1
JAHOON JHN :
Babban bakin cikina da yanzu dik sona da nazama hafizi dole na hakura na makara a wannan shekarun nawa
2024-08-07 09:47:56
7
bint_nurulfaidahcisse
Hasiya Muhammad 💎 :
Allah ya bamu albarkan Alqurani
2024-07-29 12:43:13
7
To see more videos from user @mu_koma_tsangaya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About