@zaidou1taza: #nigeriantiktok🇳🇬 #foryou #arewa #vairal_video_tiktok_trending #nigertiktok #senegalaise_tik_tok🇸🇳🇸🇳 #hausawa #BookTok #libya #trending @Bilalvillah😂🤦 @namjin_zaki_🦁_227_👑 @Aishatulhumairah @BIG POLICE00

ZAIDOU  TAZA
ZAIDOU TAZA
Open In TikTok:
Region: LY
Tuesday 30 July 2024 20:58:22 GMT
28313
2176
88
294

Music

Download

Comments

muhammadmodibboabubakar
Muhammadmodibboabubakar :
Allah ya kare mana malamin Sunnah
2024-07-30 23:01:10
0
balaibrahim2
Bala Ibrahim429 :
Maganar taku tazama biyu kenan, ita tace adajine har wani arne yake bata ruwan Sallah
2024-07-30 21:38:57
9
hamis.moc
Hamis Moc :
Wlh malamannan namu suma suna shan wahala kaduba wannan malamin bawan Allah yadda yarame
2024-07-30 21:53:43
9
abdulmumingambo
Abdulmumin Gambo :
Idan ba'a bada kudiba Allah ya tsinemini
2024-07-30 21:09:57
5
chiefprotocol
Sen Sameer™ :
Itakuma tace adaji aka hadasu harda wani bawan Allah dayake kawo mata ruwan alwala
2024-07-30 22:26:33
5
saniumardanchadee
Danchadee :
dama rarara anka dauke achi burat ubashi
2024-07-30 21:18:41
5
abbaidris93
abbaidrisharunaab :
Nima dai haka nace film 🎥 ne kawai
2024-07-31 00:45:11
3
mustaphahaliru
Mustapha Haliru :
watakila wa,azikan suka saurara sai suka sakota
2024-07-30 21:30:01
3
smart_nurse12
AHMAD DAWAKIE :
ya akai malam ya sani ko dai yana da alaqa da mutanen nan ne
2024-07-30 21:49:38
2
anwar_abraham_waheed
AnwarAbrahamWaheed1 :
ikon Allah 😭😭
2024-07-30 21:26:04
2
mubarakelver
Mubarak yakubu faskari :
Biri yayi kama da Mutum dama ina zargin Ba saceta akayi bah Domin Idan har sace ta akayi Rara bazai yi Wakar Nan Bah, Kuma gsky Dss din Najeriya Oooooo😃
2024-07-31 00:04:50
1
malanmanu
yarima :
kaima fa malam Dan Dan zuciya ne yasin
2024-07-31 03:26:01
0
shamsuisiyaka1
Shamsu Isiyaka :
malam kaji tsoran Allah karkabada shedar xir
2024-07-31 03:25:21
0
bad_comment
bad_comment :
irin agaban shi akayi dinnan, ku dena shiga abun da baruwan ku
2024-07-31 02:40:36
0
lagoscollection
LAGOS MARKET :
Wlh nayarda da malamin nan👌
2024-07-31 02:29:41
0
abutawwaf
λŁ-Mυ :
Mallam komai da Ruwanka
2024-07-31 01:41:12
0
maryamumar.1
@la belle :
Gaskiya ne
2024-07-31 01:32:42
0
ibrahimchiaman
ibrahimchiaman :
to kai malam ai yakamata abin kiceka wlh Allah kanada hannu a har kar nan kasan wadan nan nutanan
2024-07-31 01:32:31
0
fiddausi.sani.umar
fiddausi sani umar :
nifa inaga baikamata malamai sunasa bakiba airin wadannan abubuwan saboda in akagano maganarka ba tabbas to kimarka raguwa take
2024-07-31 01:00:54
0
faizamumar418
faizamumar418 :
biri yaikamada mutumfa😂😂😂
2024-07-31 00:51:47
0
maigariusman5
Maigari Usman :
wannan malamin na rasa irin waazinsa wallahi
2024-07-31 00:40:51
0
sanimuhd17
Sanimuhd1 :
to ga shugaban DSS na magana
2024-07-31 00:27:29
0
captainn244
Haruna Muhammad Sani :
Haba nifa ince shiyasa naga Xaria an daina ruwan sama
2024-07-31 00:22:42
0
detectiveon_lee
Detective Pharooq Lupe :
wanda DSS ta kama da 26 million na kudin fansar fa?
2024-07-31 00:22:00
0
user1768180553124
@fc barcelona :
kanada alaka dasu kenan waya aka bugomuku kuka saketa free
2024-07-30 23:58:34
0
To see more videos from user @zaidou1taza, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About