wllh nayishi wata daya daya wuce amman yau kwana 8 da warkewata naje anyimin test har SAU ukku non réactive kumani maganin Hausa Nayi na warke alhamdulillah
2026-08-02 07:59:10
1
Goldeneyes :
wannan bawan Allahn wallahi yana da zuciya mai kyau,ina roqon Allah ya biya maka dukkanin buqatarka kuma ya yaye maka duk wata damuwar da ta dameka
2024-07-31 07:05:53
21
Aliyu yale :
Malam dan Allah ya ake Kiran kanya a sokoto.
2024-12-22 18:42:31
0
manlawan Adamu :
masha Allah Allah ya saka da alheri
2025-08-30 12:01:43
1
Babynice henna :
malam don arzikin Masoyinmu Sallallahu Alaihi wasallam a taimaka mun Dana ciwon zuciya
2024-07-31 21:38:31
1
Abdou Balla tarno :
Assalamou alaikoum malan gaskia moungode amma ni bassan gloucos ba kowani zai iya nounaminchi don girman Allah ?
2024-08-06 22:02:51
0
zeebeauty scent 001 :
Allah ya saka da alkairi zaki
2024-08-02 18:22:03
1
Ameerah Abbas :
muna godiya malam allah ya biya ka
2024-08-10 14:21:31
1
Rakiya Isah :
sarki zaki ✊✊✊ Allah ya saka da alheri 🙏
2024-07-31 07:19:12
1
Asmau Umar Tyabo :
Jazakallahu hayran sarki
2024-07-31 15:51:37
3
lubabatu sulaiman (lubnur :
masha Allah muna godiya muna jin dadin abubuwan dakke bamu kuma in mukayi munagqnin nasara mungode ,sosaiii
2024-07-31 09:12:15
1
Masa allaha :
Allah.badalada
2024-07-31 12:01:17
1
waleedah :
Dan Girman Allah malam ataimaka Mana Dana ciwon kodaaa 😥😢plssss🙏🙏
2024-07-31 12:33:35
5
mrs Dr A :
alhamdullahillahi
ngd tinkannaji
2024-07-31 10:15:49
3
نورالدين :
jazakallahu hairan🥰🥰🥰sarki
2024-07-31 13:17:41
1
Hamed G 25 :
bonjour comment ça va
2024-07-31 14:17:08
1
issakaissaka430 :
bonsoir
2024-07-31 08:18:27
1
@billiongirl345 :
dun Allah MLM maichi zata iya sha Allah ysk da alkhairi Ameen
2024-12-15 21:38:58
0
I 🧡 Islam :
salamu alaikum. gaskiya sarki baka da hassada,shiya sa Allah yana buda maka.a taimaka mana dana ciwon koda(kidney infection).
2024-08-02 20:59:31
1
AYUBA GARBA GOBIR :
Masha Allah
2026-11-14 18:00:11
0
Aissatou :
Saw
2026-10-21 16:32:26
0
magani a gonar yaro :
akwai wani mai maganin wllhi ana dacewa
2026-11-08 14:57:45
0
yusuf abdulaziz :
Masha allah
Allah yakarasani
2026-10-09 13:12:25
0
Rabiu Usman :
Allah yasaka Da alheri
2024-07-31 18:59:49
0
To see more videos from user @dr_shehu_sarkinmayu, please go to the Tikwm
homepage.