@atulkareemah: Delegate tamu ta birnin tarayya @Maryaaamah tace wallahi bulagga akwai dadi kuma kuli kulin mu ya hadu🤣🤣🤣🤣 : Amma sai mun kaiki kyabbi din nan kin iya fadar shi sannan zaku maidowa baban arham ke🤪 : Jama’a akwai bula fa kuma akwai bular atulkareemah, kuma hadin ta atulkareemah duniya ce dan kuli kulin nan baa cewa komai😋😋😋 : Bula is available 3 pieces @2k Ready to eat @3k 300g kuli kuli @5,500(akwai na garlic akwai na daddawa) Portion of kuli @1k Ready to eat zogale @3k Ready to eat awara @3k Fresh awara @2k(10 pieces) Ready to eat hoche @3k

Atul kareemah(MRS)
Atul kareemah(MRS)
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 02 August 2024 10:46:22 GMT
40023
3356
4
39

Music

Download

Comments

meema408
Meema :
Bularmu b irin tasu b ce atoh da kwarori akayi wannan uban datun mai yawa😋
2024-08-02 12:32:52
3
arewa_food_and_drinks24
Arewa Food and Drinks :
Bakarya, yabun gawne ya zama dole🥰
2024-08-02 11:56:42
3
To see more videos from user @atulkareemah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About