@dclhausa: Ka da mu bari fushi ya yi galaba a kanmu - Fassarar jawabin Shugaba Tinubu ga 'yan Nijeriya

DCL Hausa
DCL Hausa
Open In TikTok:
Region: DE
Sunday 04 August 2024 06:20:00 GMT
305249
25683
1652
3670

Music

Download

Comments

kullus4
Jiddah🦋 :
Duk Wanda baiji dadin maganar tunubu ba yamin like 😭😩🙆🏻‍♀️
2024-08-04 06:55:03
752
mrpresident422
Bola Ahmed Tinubu :
My people kuyi hakuri 😩🙏
2024-08-04 07:14:37
78
queennushat
Queennushat :
Da alama yanzunema zamu fito zanga zangar
2024-08-04 06:33:16
52
nk_man_
Nuraddeen Abbakar :
APC annoba ce Allah ya tsinewa gwabnoni wanda suka tula maka kuri'u ka kawo wannan matsayi
2024-08-04 06:43:15
18
hakiluhajiya
@hakilu hajiya :
nidai na saurara har karshe kuma na gamsu kuma ina goyon bayan wan nan gomnati
2024-08-04 12:30:08
0
abmaqarphy
Abbakar😎😏 :
sunan wata sabuwar waka ta rarara mutumin banza toh wllh tunubu mutumin banza
2024-08-04 06:59:56
16
maliyadjafarkossw
Maliya.djafar Kosswo.mussa :
❤❤❤
2025-08-07 06:15:43
0
ibrahimassalaphy
ibrahimassalaphy :
Idan Mutuwar Tunibu Itace Alkhairi Allah Yasa Yamutu Yau Allah Yakawomuna Wanda Yafishi, Idan Kaji Dadin Wannan Addu’ar Kace Ameen.
2024-08-04 06:55:03
236
baffamemota1
Baffa :
tabbas zamu fito zanga zanga dagaske yanzu muka fara
2024-08-04 06:36:12
152
abdullahidanyellow
@dogon yaro 122 :
allah ya isa tsakaninmu da tinubu insha allahu tunubu seyamutu acikin wannan satin alfamar annabi da alqur'ani
2024-08-04 06:47:59
116
ukperfumery05
uk perfumery :
Qulhuwallahu kafa ukku Allah yayi mana maganinsa Allah ya hanashi sukuni 🥺
2024-08-04 06:59:27
59
aliyuhaidarjega
H@id@r :
Duk Wanda Baiji dad in Maganar Tinubu ba Dan Allah Yamin like
2024-08-04 09:20:01
53
call__me_abdoul
A B D O U L :
Allah yasa ayi tashin kiyama jummah Mao zuwa amin
2024-08-04 07:40:00
52
mrskafi2
Mrs kafi :
Babu wani batu mai kama hankali Allah wadaran Naka y lalace
2024-08-04 06:37:18
47
danbello372
sulaiman zubairu wgh :
wallahi yanzu aka fara zanga zanga💯💯
2024-08-04 06:51:47
41
abu_sahal5
ãbů šůhäìļ :
ya Allah ka kifarda gwamnatin tinubu
2024-08-04 06:43:32
41
babannebbr
Aliyu Abdullahi Babura :
please Dan Allah amun liking zan dawo sauraren Wannan bayanin
2024-08-04 06:37:12
41
ummu3517
ummu3517 :
Tinubu is not ready to make Nigeria work OMG 😱
2024-08-04 06:29:53
40
nazeer1422
nazeer1422 :
😭😭 Wllh Tinda Asuba Nake Jiran Jin Jawabin Tinubu, Allah Ya Isa Tsakanin Mu Dakai
2024-08-04 06:40:29
36
muhammadbuhary
Muhammad Buhary :
Wlhy da wannan mulkin gara mulkin mallaka😩
2024-08-04 06:31:36
34
naija_swags
NAIJA_SWAGS :
anya tsohon nan baya shaye shaye kuwa😏
2024-08-04 06:47:37
33
ummudufail1
ummudufail :
wasufa basuma saurara har qarshe ba, wai maganar banza, abubuwanda ya irgo in ya tabbata akwai alkhairi
2024-08-04 07:46:29
32
sharfadi2121
Abu Arham :
To gare mu yan arewa sai mu tanadi katin zabe 2027
2024-08-04 06:50:07
29
ismailabubakrazare
Ismail Azare :
Dama nace Maganar Dazaiyi Maganar Banza ce Ina ruwanmu Da zubar Da jini kawai Kayi Mana Abinda Muke so
2024-08-04 06:50:59
28
sarki_b
SARKI :
hmmm zanche banza zanchen teburin Mai shayi Allah ya'isa zanga zanga Babu fashi
2024-08-04 06:44:51
26
khaleed.saleesu
khaleed saleesu :
Gskya inason mutumin nan. yanada kyak'kyawqr manufa a ransa
2024-08-04 07:19:34
24
mrs_aqeel12
mrs-aqeel :
Allah kai ka hana zalunci Allah mun kawo maka qarar Azzalumin bawanka kai mana maganinsa da gaggawa don Alfarmar Annabi Muhammad (S.A.W)😭😭😭😭😭😭
2024-08-04 06:57:15
22
mtkfulani
MTKFULANI :
kai da ka fassara mah kaci ubanka
2024-08-04 08:26:31
22
auwalmuhammad685
Mei Fullo🐄 :
yahh ubangiji kawulaqanta wann bawannaka kahanasa sakat kasashi yayi mutuwar kwando Allah dan rasulillah katemaki al'ummar annabinka Akan wann jahilin shuguban dan Allah Allah 😢🙏wlh wlh wann daqiqine marar sanin Allah
2024-08-04 07:27:46
21
deprince4401
Deprince :
ya ubangiji Allah ka kawo mana sauki
2024-08-04 06:33:11
21
alisuwagahousa50
alisuwaga hausa 5p :
no goin back
2024-08-04 07:13:18
19
awaisu_m_umar
Awaisu_m_umar :
mutumin banza kawai
2024-08-04 06:29:59
19
benjamin_carpenter7
benjamin_carpenter7 :
wlh duk karyane yaudarace kawai
2024-08-04 07:05:49
18
moh_shafiu0
Moh_shafiu ✅ :
Akwai matsala to wannan mutumin dan banza ne 😎
2024-08-04 06:33:04
18
hauwamuhammadsani8
hauwaMsani :
muyi azumi mu Kai Shi gurin Mai kankat
2024-08-04 07:42:35
17
mrsskhair11
Mrsskhair😍 :
Hasbunallahu'waniimal'wakeel.
2024-08-04 06:33:27
16
basiratu002
BASIRATU 🌸💫💫 :
Duk wadda zaije zanga zanga yaman like
2024-08-04 09:10:37
16
presidor0958
Presidor :
this man is very strong head president, he don't need to solve even one of our problem.
2024-08-04 07:08:41
14
abumaishago
abu Mai shago :
mufa arewacin Nigeria tsaro muke bukata da saukin tsadar rayuwa abinchi da kayan masarufi 😭😭😭😭😭
2024-08-04 06:38:36
14
ismailtijjani123
ISMAIL TIJJANI :
tinubu live video today
2024-08-04 10:43:38
13
isahnabanki
NABANKI :
#End bad Government of Nigeria 🇳🇬
2024-08-04 07:42:51
12
balarabemusa983
Balarabe musa welda :
wannan ai haukane kawai kake fada mana mu yan nageria saboda duk abubuwanda kakefadi ayanzu haka babu abu daya da zaizo hannun talaka kamardai yanda tallafin manfetur zai amfani agaremu 😭😭😭😭
2024-08-04 06:57:30
11
khaleefamotors
khaleefamotors :
Sai Allah ya hukunta duk wanda yacuci mutane
2024-08-04 06:35:10
11
amudallibahmad
A mudallib Ahmad :
karya yake Dan yarinya
2024-08-04 06:52:46
10
yahuzaidris0
Yahuza Idris :
mun dade munajin irin wannan karayar wallahi, Allah ya isah tsakaninmu daku 😡
2024-08-04 07:05:09
10
bashman6300
bash :
Allah xai saka mana
2024-08-04 06:28:26
10
sadeek784
Sadeek'Sarauta :
Yanzune zamu fito zanga zanga bawani lbrn hankali anan😎
2024-08-04 07:17:58
10
sajas_touch
𝑺𝒂𝒍𝒎𝒂.!🎀 :
Wai dama wannan tsohon sbd Allah ina yga tunan mekyau da xai yiwa wadanda yke shugabanta adalci Allah y isar mna Wlh 🥺
2024-08-04 07:45:41
9
jrdela10
Amier_jnr10 :
Bola Ahmad tinubu is not ready to make Nigeria work 😱😰😩
2024-08-04 07:04:01
9
faisxfais
Fa’iz🎼 :
😂😂😂😂😅😹amman Anyi Dan Duniyan shugaba😂banji an anbaci magance matsala ta ko daya ba a matsayi na Dan Arewa😂Allah ka kawomana sauki
2024-08-04 07:26:43
9
madahuruisahibrahim
Madahuru Isah Ibrahim :
Muhammadur Rasulullah
2024-08-04 13:02:50
9
adamunuren
yobe :
Karyane toh danmi akecinbashi
2024-08-04 06:33:36
9
To see more videos from user @dclhausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About