@aminullah04u: Replying to @user7846329760135m FASSARAR MAFARKIN MACIJI #onthisday

Imam Aminullah
Imam Aminullah
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 04 August 2024 06:37:13 GMT
123360
3163
208
200

Music

Download

Comments

gimbeeya36
g_maenufashi :
fassarar mafarkin wanda ya rasu dan allah malam afadaman
2025-08-26 14:19:45
2
user4050885160002
user4050885160002 :
mln mijina ya kara aure kuma yana saduwa da ita kuma yar ajinmuce yanzu hartayi aure amma lkc da yake saduwada ita hankilinsa yana kaina niyakekal
2025-09-16 15:25:21
1
yahayaadamu87
Yahaya Adamu87 :
masha Allah
2025-09-05 12:42:02
0
umar.lawan.ysf
Umar Lawan ysf :
malam wllh sau 2 inayin mafarkin ina dakan kasa ina tashi sama wllh malam dan Allah kagayamin fassarar shi 🙏
2025-09-18 05:05:33
1
ramlatkabeer
mom Ashraf 🥰 :
aslm.mln nayi mafarkin mucizai da yawa kala daban daban kuma ina hadiye macijin
2025-05-19 08:16:10
1
minat3094
minat :
Don girman manzan Allah Don hasken fuskar manzan malan nayi mafarkin baba yafada rijiya an fiddoshi yazama maciji babbah Don Allah kafassaramin Don Mutunchin annabi Muhammadu s.a.w 😭😭
2024-12-08 09:25:26
7
youngabdul944
Abdul 7❤⚽🙏 :
Aslm barka da sha ruwa mallam dan allah yau nayi mafarki maciji yabini da gudu yau da ranna ina barci wlh mallam dan allah a fasara mini shi dan allah 🙏🤲🤲
2025-03-16 22:46:18
3
aleeyou087
Aleeyoullerhy 😎 :
malam don Allah afassaramin mafarkin yin ziyara dawani basarake 🙏
2025-04-14 12:51:23
1
user7733960756610
Mohammed :
innalillah wllh nayi mafarkin maciji ya cijeni
2025-08-17 14:29:28
0
user369501061318
user369501061318Dr ANY :
malam fassarar mafarkin ina rubuta hasbunallahu wa niimal wakil
2025-01-16 15:13:36
3
user3069680060171
Amatallah :
slm barkada wannan lokaci malam Allah yaqarawa malam lfy,malam inayawan yin mafarkin inayin shara.
2025-04-04 03:12:44
1
momza983
Mom zaïtune 🦋 :
Salam malam nayi mafarkin maciji guda biyu sanwa da maki nayi nassara kache bakin tunda chine baba na sare michi kai anma sanwa ban same chi ba
2025-03-07 09:30:22
1
asmeeysadeeq
CHEF Asmeey Sadeeq :
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un 😭🙏
2025-04-11 05:58:28
1
nuraibrahim292
Nura Ibrahim :
aslm malam barka dawarahaka dan allah malan nayi mafarkin a na fadami gobane ranar aurena.
2025-02-17 21:12:36
1
zainabnanaaliyu1
zainabnanaaliyu :
Dan Allah nayi mafarkin macezai sun zama mutani har suna magana Dani saboda karamin ya kawo min hari sai na kwauce shine wata takashe ta duke ni dashe
2025-09-15 16:34:37
0
abbatee88
MaiDabba :
aslm malan nayi. mafarkin sama ta canza kala ta gefe 1 sai mukafara gudu sai akafara cewa karshen duniyane sai akace majuju ne zasuzo sai mukafara gudu sai nashiga wanigida sai nafito sai naga majujun baida kyaun gani sai ya gani sai nakoma gidan sai yazo zaibini sai na koma gida dagudu sai yakasa Bina
2025-08-19 07:11:16
0
tankobello5
teekay bello :
slm, mallam nayi mafarki nata kama kifi akogi, don Allah me fasaran sa
2024-12-23 13:12:54
1
fatimasuleiman535
fatimasuleiman :
mlm Dan Allah afassaramun nayi mafarkin Maci guda biyu suna saman Kai da ciyon Kai Mai tsanani
2025-08-12 00:38:28
0
haouaou262
cutie _ibette227 :
slm malan Yau nahi mafarkin maciji ya jiga jikina kuma ya Zama da yawa Yana fitowa ta ko'ina daga jikina Duka jikina dan Allah a fassara min
2025-08-12 12:24:02
0
aliyulawal20
user haydar :
assalamu alaikum,mln ina yawan mafarkin tashi sama kamar yadda tsuntsu yake yawo akan iska haka nima nakeyi
2025-09-02 21:04:38
0
user2214108694144
user2214108694144 :
malam nayi mafarkin maciji ya sari diyata a hannun ta acikin mafarkin natashi naga hannun ya kumbura da na danna sai wani qullutu fari yafito
2024-11-28 21:29:32
1
hassina__mdk
hassina__mdk :
dan girman Allah mafarinki farin maciji
2025-07-31 09:18:29
0
zeezeee41
zeezee41 :
innalillahi wa inna ilaihirrajiun😭
2025-07-24 05:27:14
0
black_ansari001
Black _Ansari 001🇳🇬🇳🇪🇹🇩 :
Aslm Mallam wallahi nayi mafarkin munatabin Tattabara da gudu Amma ni nayi nasarar kamata da kyar wallahi mallam
2025-08-29 07:29:15
0
musaabdullahi207
Musa abdullahi :
mafarkin maciji Yana binka ACIKIN RUWA yabiyoka hargida yaciji Wani dan uwana ka??? malam dan Allah
2025-08-21 05:42:12
0
To see more videos from user @aminullah04u, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About