@expressradionigeria: Shugaban Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL), Mele Kyari, ya bayyana cewa zai bayyana gaskiya kan ayyukan kamfanin idan lokacin ya yi. Kyari ya bayyana haka ne yayin da yake bayar da shaida a gaban kwamitin wucin gadi na Majalisar Dattawa kan binciken zargin cin amanar tattalin arziki. Ya musanta hannu cikin shigo da kayayyaki marasa inganci, yana mai cewa NNPCL na riko da gaskiya. Shugaban ya yi kira da a dinga yada zaman kwamitin kai tsaye a talabijin don tabbatar da gaskiya da rikon amana. #nigeria

Express Radio Nigeria
Express Radio Nigeria
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 07 August 2024 16:23:08 GMT
12069
172
0
3

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @expressradionigeria, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About