Kai wannan wakar tana tunamin da abubuwa dayawa wllh
Allah yajikan magabatanmu 😭😭😭
2024-08-09 21:19:55
54
ABDUL AZIZ :
wayyo rayuwa😭 ba abinda nake tinawa a lokacin ina yaro nakejin ta a redio abban mu allah ka masa rahama da dukkan yan uwa musulmi baki daya🙏🏻
2024-09-19 14:36:25
28
Muhammad Abdullahi S :
Allah ka jikan mama na😭😭
2024-09-04 10:41:25
28
@abdulrash65 :
innalillahi Allah ya jikanka baba na wlh Yana san radio kano wakar nan tana sani kuka😭😭😭😭😭
2024-08-09 22:36:24
22
Aishasaudiya :
kai duniya wlh sainaji kamar nai tsalle najini a nagaria😭
2024-08-09 22:52:57
6
Asiya_daura :
Sorry life😭😭😭
2024-09-20 19:40:40
7
saudatu :
😭😭😭 Allah sarki Allah yajikan wanda sukamutu Allah yajikan abdullahi sani makarantar lungu
2024-08-09 21:30:20
11
MUSA SAEED ALYASA🥰🥰 :
lokacin ana cikin yanayi Mai Dadi😥😥
2024-09-06 09:27:56
17
Suleiman Abubaakar :
Allah Sarki, wannan wakar tana tunamin da abubuwa da yawa, musamman kakata Allah ya jikanta da rahama da kuma sauran musulmai baki daya. Muma Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
2024-08-13 16:31:44
10
LEGENT IBRAHIM✔️ :
na tuna lokacin da banana yake sauraron wakarnan nikuma naje nahau bayanshi Ina wasa, yanzu ya tsufa, idan mutuwa tazomai Allah yasa ya cika da imani
2024-09-05 11:32:41
8
Menasara ✅✅ :
Yara da yawa basuna wanan wakan b 🤨🤨🤨
2025-06-27 16:12:17
6
sani abk :
allah kajiqan mahaifina da sauran masoya annabi😭😭😭
2024-08-12 22:29:16
12
mahmoud_sani_dogo :
wannan wakar a radio din kakata nakeji lokacin ina yaro Allah sarki rayuwa 😭🙏
2024-09-03 09:34:09
6
Themore1 :
Idan Naji Wannan Wakar Saina Mamana Ta Fadomin Saboda Tanason Wakar Sosai Allah Ka Jaddada Rahamarka A Gareta
2024-09-12 23:54:12
6
HAMISU G""BOSS :
assamana wakar duniya labari ce kadai riki annabi dai
2024-08-09 13:10:52
12
ابراهيم مغاذ :
Kae rayuwa😢
Komae me wucewa ne a duniya
2024-09-15 23:49:05
12
Jannahtu :
Kai rayuwa duniya hmmm Allah kajikan wadanda suka rigamu gidan gaskia 😭
2024-09-05 22:43:52
5
Sharhabil Mai-Atampa (Legend) :
Wayyo Allah Baba
Allah maka rahma 😭
2024-09-23 14:14:29
10
Sabiu Ado199 :
RIP MY MOTHER 😭😭😭
2024-08-14 22:11:26
5
Umar Danmadami :
wayyo i.m really missing kano rayuwa knn Allah ya jikan Aunty nah Fatima da sauran musulmi
2024-08-29 08:18:34
6
12345678 :
Allah jikan babana a radio shinake jinwannan wakar shekara 15 baya😭Allah sarki duniya
2024-09-22 23:42:55
4
Cutie :
wlh rayuwar da tafi dadi da kwanciyar hankali 😭🥺
2025-08-30 19:56:28
4
@fatima.🥰🥰🥰🥰🥰 :
😍😍😍💝💝💝🌹🌹🌹🥹🥹🥹🥹🥹🥹😔😔😔😔😔Alhamdulillah ala kullu halin 🥰
2025-08-12 00:58:30
3
Mai alewa :
allah sarki inajin wakarnan nasan angama koko jiya ba yauba Allah ya kyautata karshenmu
2025-06-29 14:52:18
3
ABDUL😘 :
Muna alfahari da wanan wakar tana tuna mana baya sosai 😢😢😢
2024-09-08 13:15:57
4
To see more videos from user @sani97buhari, please go to the Tikwm
homepage.