Ni dai na kama wanna if u are going to give it out please lemme use it on my wedding na kalla yafi sau 50 u are so beautiful classy and calm masha Allah 💕
2024-08-15 08:10:22
6
♥︎🧸𝑴𝑨𝑹𝒀𝑬𝑹𝑴𝑨𝑯🧸♥︎ :
u're my role model💙
in na girma zan zama irinki ƴar qwalisa😂🥰
2024-08-14 22:54:32
4
𝙿𝚑𝚊𝚍𝚎𝚎𝚖𝚊𝚝𝚘𝚞𝚕__.! :
Role model 🫶🏻❤️
2024-08-14 17:29:11
7
MADAYYANA FASHION HOUSE :
Kinaluwa tamu kina 🔥🔥🔥 Masha Allah ajiramu weekend kuma 💯💯
2024-08-14 18:48:46
12
user1752848875840 :
Humm nikam gaskia har yanzu bakisake kwaliayar da takai na ranan Kar ban Award na Mome Gombe bah Kai Masha Allah, Allah ya kara daukaka.
2024-08-14 23:45:32
1
eshorieee_ :
Kefa kin gama kwalliyar bikinki a titi 😭💔
2024-08-14 22:33:04
3
Zaara_collection_01 :
Wannan aure tayi ne? To idan aure yazo me zakusa wannan kyau haka Mashaa Allah 😩❤️
2024-08-14 21:32:37
3
Afiyatu utensils universe :
Zanso inga kayan dazakisa da bikinki 😂 dan wannan kingama kare wankan kaff 😹
2024-08-16 18:43:40
1
sanikurfi1 :
Wato Jama’a kinal fa kamar tagama wankan bikinta gaba daya😂😂😂😂Nifa duk abnda wata classy bride take sakawa a event shi kinal take pics dasu🎊💃🏻Sis u are classy
2024-08-15 12:39:15
8
Zainabuu🦋😻 :
Allah ya baki mijin aure
2024-08-14 21:23:44
1
feedy fresh :
Idan kika tashi kyautar wa inakan kwana Ina jirah hilis🤸🤸🤸
2024-08-15 14:39:28
3
️SAIFAN MEKYAU🐊🐊 :
Kyau ❤️
2024-08-14 23:59:03
6
To see more videos from user @kinalusman, please go to the Tikwm
homepage.