SLM alaikum malam Allah yasaka da alheri walhi walhi walhi walhi Malam Sirine Fatiha yanaye walhi tallahi mugode mugode mugode🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2024-08-15 10:42:14
83
Jibrin Yuguda :
Allah sakamaka wallahi nayi sirrin fatiha 1000
kulhuwa 1000
istigfari 1000
salatin manzon Allah 1000 na kwana 7 nagachanji
2024-08-15 17:23:10
46
Habeeba💞 :
Nidai har yanzu bangane na sirrin fatiha ba wasu sunce fatiha 99 wasu kuma sunce fatiha 1000 bansan wanne bane kuma inaso inyi🙏
2024-08-15 08:56:39
47
Mommy’s love❤️ :
Allah yasaka da alheri pls malam dan allah sirrin fatiha dole se cikin dare akeyi
2024-08-15 08:53:00
27
Noor :
duk me so ya mun mgn
2024-08-15 18:57:02
19
zay_nerb98❤️ :
Plz ayi tagging dina na sirrin fatiha
2024-08-21 12:54:58
30
maryamashiruabdul :
nikam najima da sanin sirrin fatiha and alhamdulillah sanadinsa naga biyan buqata sosai kuma a lokacin nayi mafarkin fiyayyen halitta annabin mu S.A.W
2024-10-04 18:01:53
22
incense-by-sawwm :
sirrin fatiha alhamdulillah ni ganau ce wllhi Alhamdulillah
2024-08-17 09:34:53
32
SARKIN COMMENT :
tsakaninmu dakai sai godiya da addua nayi sirrin fatiha Kuma andace Muna gdy
2024-08-15 08:51:23
12
Salmine Shehu :
Karanta Suratul duha da kulhuwallahu 3times2nd raka'at fatiha,alamnashara da Qulhuwallahu kafa 3, sai a ja Subhana
2024-08-15 14:08:41
17
yar gwtan mamanta :
fatiha wadduha qulhuwallhu kafa 3raka abiyu fatiha alam nashara qulhuwallhu kafa 3 bayan an idar mimtahul ama 100lahaula100 wallahu galibun ala amirihi313 hasbunallahu450 salatin annabi Muhammad100
2024-08-15 13:53:46
13
fatimakarube45 :
wlh sirrin fatiha kat ne mlm allah yakara ilimi
2024-08-16 13:37:56
14
Abzys🤩 :
Nidai gaskia Malam kai nakeso
2024-08-19 10:31:13
7
mamsy queen 👑 :
masha Allah wallahi sirrin fatiha yanayi sosai nasamu kudi ba adadi mallam inkara maimaitawa🥰🥰🥰
2024-08-17 12:38:29
7
user5482526880090 :
Sallar walaha. Rakaar farko fatiha da suratul duha se qulhuwallahu kafa 3 Rakaa ta biyu fatiha alamnashara se qulhuwallahu kafa 3
Bayan sallama se ayi wuridin Subhanallah, walhamdulillah,
2024-08-16 09:36:44
11
Maira Yaya Abubakar :
mai so sirri fatiha yayi following dinna,na sake reposting.
2024-08-16 06:57:12
5
IBNUL ARABI :
صلى الله عليه وسلم جزاك الله خيرا يا سيدي شكرا لك يا سيدي
2024-08-15 23:49:31
5
Abdul H :
fatiha99
salatin ababi100
istigifar1000
2024-08-19 05:57:37
5
m&j sisters collectibles :
Dan Allah ka taimaka ka turamun sirrin fatiha
2024-08-15 10:08:58
6
MEENAT_COLLECTION_15 :
Karin haske nake so Bayan sallah walha zaa kara yin wani rakaa biyu ni sai a karanta sura da ya fada koh ya abin yake nagode
2024-08-15 10:29:57
8
Salmine Shehu :
Mungode Allah ya saka da alkairi Ameen ya Rabbi
2024-08-15 11:10:49
5
_sir_sadiik :
Dan Allah yan uwa wani yaturan video din sirrin Fatiha, dan Allah
2024-08-15 11:20:45
21
Abbakar :
Dan Allah ya shehi kwana nawa akeyin sirrin fatiha
2024-08-15 10:14:54
9
opostryabubakarumar2244@gmail. :
malam allah yaqarabasira
2024-08-15 19:49:44
6
Husna_Adam :
S,A,W
2024-08-15 11:11:49
5
To see more videos from user @khaleefah212, please go to the Tikwm
homepage.