@iamjikar_magajii: #jikar_magaji An karbo daga Abu hurairata (R.A) Manzon Allah (S A W) yace wanda duk ya kuɓutar wa mumini wani bakin ciki daga bakin cikin duniya to Allah zai kautar da masa da wani bakin ciki daga bakin cikin irin bakin kiyama duk wanda ya kawo sauki ga wanda yake cikin tsanani, Allah zai kawo masa sauki a duniya da lahira, wanda ya suturce musulmi to Allah zai yi masa sutura a duniya da lahira, lallai Allah yana cikin taimakon bawa matukar bawan ya kasance mai taimakon dan uwansa musulmi. Allah kabamu ikon taimako komin kankantarsa da iya karfin mu🙏🥺
عمي 💗🦋
Region: NG
Tuesday 20 August 2024 11:04:34 GMT
Music
Download
Comments
Hafsat Bello :
kuncika gasa wlh amma alhamdllah tunda abin alkhari kuke kwaikwayo
2024-08-20 14:32:05
70
hardly Chris :
Stop copying content but may Allah reward you for the giving
2024-08-21 10:08:58
29
ummin anty :
wasufa jakunane wlh basuda hankali abun alfasha ma ana nunawa dan wasu su koya balle na alkhary sis kicigaba Allah y budamiki kinburgeni
2024-08-20 17:46:22
21
Mr Naf :
SubhanALLAH. what she's doing is good, cux she copied a good deed from someone and someone will copy from her. encourage people to do good.
2024-08-24 08:50:01
0
JIMO🚫👅King :
🔥
2025-07-26 00:02:41
0
usama goma :
🥰🥰🥰
2025-06-29 23:06:16
0
UMAR_SANI_ADAM🤍 :
💪👍
2024-08-20 23:47:06
0
@...i...si....ma....ili.. 227. :
🥰🥰🥰
2026-05-13 12:35:20
0
Salisu Atiyaye :
Irin wanna koyi da abin alkairi akeso mutum yayi. sir captain Allah ya saka ma da Alkairi da duk wanda yayi koyi da shi
2024-08-20 15:21:30
36
Z$Z Collection🛍️ :
hmmmm business kenan 😁
2024-08-21 07:01:03
14
annour@ :
Ba dan Allah ba kikai ba kenan to mun gani
2024-08-21 09:03:04
11
ramadaann2027 :
gaskia kinyi abunda yakamata Allah yassaka da alkairi muma zamussaka gudummawarmu abamu acc number plz
2024-08-22 11:32:45
10
AS Abdullahi :
business business center Allah yakawo market
2024-08-21 19:12:04
9
Dausat Saraki :
oh jama'a daga ganin Wani yayi anfara bashi temako shine kowa yafara to Allah yakyauta
2024-08-21 01:07:44
8
LESAH JL :
Allah ya biya kih da gidan aljanna
2024-08-20 20:54:12
7
Khaleel.9 :
idan Bakida miji Allah yabaki miji Nagari
Allah yarufamiki asiri Diniya da lahira
2024-08-20 21:24:22
5
walcha64@ :
cikin suratul bakarah ayata 276 allah ya jinjinawa masu aiki alkhairi a boye amma inka bayyana bakayi laipiba indai da kyakyawar niya Allah ysaka miki
2024-08-21 06:39:57
4
Shafiu Usman wasagu :
ka idon zakuyi Alheri kuyii don Allah basai kunzo Kuna nuna ma mutane ba ,
2024-10-15 18:22:17
4
ismo :
Allah yabiyaki🙏🙏🙏
2024-08-20 15:39:49
4
Ambassador :
Wai Ina mamakin masu cewa tayi Riya too Dan uban ku Kuma kuje kuyi Riya mana wasu Mutane Basu Da hankali wlhi
Allah y Kara Bude yar uwa zuwa wata Fri
2024-08-31 15:05:15
3
king👑 Sageer💥💥 :
me amfanin nunawa
2024-08-20 16:08:33
3
Zlatan :
kiyi dan Allah karkiyi video Please
2024-10-23 22:50:13
3
dr jalo gmr :
go go good job
2024-08-20 17:25:42
3
Jidderh Globalhub Kano :
Do it with intention not attention 😊 kinsan dalilin da Allah yace a boye?
2024-08-22 10:27:12
3
shehu daiba :
وفي ذالك فالينافس المتنافسون جزاك الله خيرا
2024-08-21 08:31:16
3
Dawood Auwal :
Bayyana Sadaka balaifi bane, wannan shine abinda zamu lura yan'uwa.Sannan awannan halin da Al'umma ske ciki gwara a nunama mawadata domin sugani.
2024-08-21 03:25:54
3
Dawud bin muh'd ✅ :
masha Allah my sister good job
2024-08-20 14:51:35
3
ZAIDU BIN MAHMUD :
this is what we call challenge in islam we have to try this 🙏🙏
2024-08-20 17:22:37
3
liman_yusuf :
kema wanan banzan 5k dakika bada sai kin nunama mutane to mungani
2024-08-29 23:42:48
3
SARKIN YAKIN SUNUSI LAMIDO 🫅 :
gskyn jikar magaji 🙏 allan yakai gaban annabi s a w
2024-08-20 16:19:52
2
black_arab_damagum :
u most show anything just do ur own God is all over u
2024-09-04 02:20:41
2
Abba auwal :
Ameen y Allah
the very first time i watched ur vedio morethan 1
2024-08-20 13:35:58
2
Haslash001 :
ai kasa ta aikin alkhairi yafi ace gasa tayi na Yan rawa Yan titi
2024-09-29 16:46:41
2
peakyblinder👑🤴 :
why tf!! fo you have to post it online... babu lada fah 🙄🙄🙄
2024-08-20 16:07:06
2
mohammedahmedshif :
Masha allah allah yabiya ki amma ki turomin account din dan allah dan annabee Muhammad saw
2024-08-20 13:12:38
2
elfarouqahmad :
God bless you sister
2024-08-20 20:32:58
2
comradeabbapuyolhotoro :
Karkiyi musu abinci mara ddi dai nasanki yarannan sai iyayi a girki kuma yaki ddi
2024-08-20 20:28:59
2
Ahmed muhammed Nura :
Masha Allah, Allah ya qara rufamiki Asiri duniya da Lahira
2024-08-20 14:22:31
2
BUKS :
@Proton Sadeeq🎭 wannan ba antinkan chan ba😂
2024-09-04 09:26:31
2
RUKAYYA SULEIMAN :
naga kowa a TikTok Takoma ciyar da mutane
2024-08-20 14:47:09
2
princelala✔️ :
Next time ayi musu rabon huluna😁
2024-08-20 14:48:35
2
sharu_ayagee001 :
Amin summa Amin 🥰
2024-08-20 15:05:42
2
rabiabubakar201 :
ameeen ya rabbi alameen
2024-08-20 15:44:17
2
M.G Guarantee :
Allah ya saka muku da alkairi
2024-08-20 19:08:44
2
sulaimanali338 :
Yanda kika faranta musu kema Allah ya farantamiki ya budamiki ya kuma kareki Allah yasa yanda kikaji kansu kema Allah ysa ajikan naki ☺️
2024-08-20 15:16:45
2
Sadiq_Smb :
masha Allah. this is amazing keep up the good work. may Allah reward you.
2024-08-20 15:41:51
2
Mr. sas :
Allah saka maki da alheri
2024-08-20 15:36:07
2
maman haidar :
matsalar bahaushe kenan daga gani wayani yayi
2024-08-20 21:46:00
2
Namra fularnie :
Ma Shaa Allah 🥹😍
Allah yasaka da alkhairi🙏
2024-08-31 13:53:34
2
BIG ISMOH🦅 :
Wow Masha Allah this is so interesting next time afadamana koh 2k musaka when are you going to do
2024-08-22 11:15:25
2
A i interior design :
Wan chan namijin yafiki iya girki na rantse
2024-08-21 16:06:32
2
Rabee'ah 💕 :
Allah ubangiji ya biya ki da gdan aljanna ameen 🥰
2024-08-20 22:01:23
2
Blings by beeber :
This type of trend mukeso anayi. Allah ya bada lada muma ya bamu ikon yi fiye da haka amin
2024-08-22 00:54:31
2
To see more videos from user @iamjikar_magajii, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.